• *💥Gyara kayan ka💥*
    _Yin Aswaki, ko yin brush baya karya azumi koda kuwa kaji dandanon shi a makoshin ka, domin ba abinci bane._
    *💥Gyara kayan ka💥* _Yin Aswaki, ko yin brush baya karya azumi koda kuwa kaji dandanon shi a makoshin ka, domin ba abinci bane._
    Love
    1
    1 Commentaires 0 Parts 203 Vue 0 Avis
  • Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu

    Bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci, ''yan uwana musulmai akwai wasu mabukata masu neman taimako, daga cikin su akwai marayu, akwai kuma masu rauni mabukata, dan Allah idan da hali a taimaka da duk abinda ya sauwaka domin tallafa ma rayuwarsu, ku bayar da ''Kalilan shi kuma Allah sai ya baku kasiran, dan Alfarma wannan wata na ramadan.

    *Account Number*
    7060902016

    *Bank Name:* Opay

    *Account Name:* Shamsu Muhammad

    ALUMMA NA CIGABA DA BADA GUDUNMAWAR SU
    Duk wanda ya tura taimako na tallafin da ya bayar dan Allah sai ya yimin magana ko ya turomin da receipt *07060902016*

    Allah ubangiji ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya Qayyum🤲
    Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci, ''yan uwana musulmai akwai wasu mabukata masu neman taimako, daga cikin su akwai marayu, akwai kuma masu rauni mabukata, dan Allah idan da hali a taimaka da duk abinda ya sauwaka domin tallafa ma rayuwarsu, ku bayar da ''Kalilan shi kuma Allah sai ya baku kasiran, dan Alfarma wannan wata na ramadan. *Account Number* 7060902016 *Bank Name:* Opay *Account Name:* Shamsu Muhammad ALUMMA NA CIGABA DA BADA GUDUNMAWAR SU Duk wanda ya tura taimako na tallafin da ya bayar dan Allah sai ya yimin magana ko ya turomin da receipt *07060902016* Allah ubangiji ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya Qayyum🤲
    Love
    1
    1 Commentaires 0 Parts 229 Vue 0 Avis
  • *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LARABA]*

    *NASIHAR MU TA YAU*
    ```Ko ka bautawa Allah ko Kar ka bautawa Allah dole dai sai ka koma ga Allah, Dan haka zabi ya rage wajen ka, Allah dai Al'hayyu Al'Qayyum ne Rayayye ne kuma baya mutuwa, yana madakata yana jiran kowa, kuma dole sai an hadu.

    *Ya Allah ka bamu ikon bauta maka a cikin abinda kai kadai ake bautawa, kasa mu hadu da kai muna masu imani Amin ya Allahu*
    *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LARABA]* *NASIHAR MU TA YAU* ```Ko ka bautawa Allah ko Kar ka bautawa Allah dole dai sai ka koma ga Allah, Dan haka zabi ya rage wajen ka, Allah dai Al'hayyu Al'Qayyum ne Rayayye ne kuma baya mutuwa, yana madakata yana jiran kowa, kuma dole sai an hadu. *Ya Allah ka bamu ikon bauta maka a cikin abinda kai kadai ake bautawa, kasa mu hadu da kai muna masu imani Amin ya Allahu*
    Love
    1
    1 Commentaires 0 Parts 219 Vue 0 Avis
  • https://www.facebook.com/share/v/16hjo8R1T2/

    008 Ramadan Tafsir Na (Asuba)
    2026 LIVE ❣️tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizullah 💜🙏
    https://www.facebook.com/share/v/16hjo8R1T2/ 008 Ramadan Tafsir Na (Asuba) 2026 LIVE ❣️tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizullah 💜🙏
    Love
    1
    1 Commentaires 0 Parts 1K Vue 0 Avis
  • https://www.facebook.com/share/v/16hjo8R1T2/

    008 Ramadan Tafsir Na (Asuba)
    2026 LIVE ❣️tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizullah 💜🙏
    https://www.facebook.com/share/v/16hjo8R1T2/ 008 Ramadan Tafsir Na (Asuba) 2026 LIVE ❣️tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizullah 💜🙏
    0 Commentaires 0 Parts 1K Vue 0 Avis
  • Back to Roots: 11th Alur Festival returns to Zombo, aids clean water access.
    By Mike Rwothomio The 11th Alur Cultural Festival is making a triumphant homecoming to its ancestral heartland, with organizers unveiling an exciting twist: proceeds from the star-studded event will fuel a major clean water revival project in Zombo District. Set to light up Bar Okoro Stadium in Paidha on May 31, 2026, this milestone edition returns to core Alur territory after years of hosting...
    Love
    2
    4 Commentaires 0 Parts 5K Vue 0 Avis
  • Paidha United and Lia City draw in West Nile League clash
    By Mike Rwothomio  In a thrilling West Nile Regional League clash at King’s Stadium Cana on Sunday, March 8, 2026, Paidha United SC and Lia City FC from Arua City played out a tense goalless draw in their second-leg encounter.  The match, which kicked off late at 5:00 PM, saw both sides squander multiple scoring opportunities, leaving fans on the edge of their seats until the...
    likes
    Sad
    2
    1 Commentaires 0 Parts 983 Vue 0 Avis
  • Let Love 💕 lead from falcon bay marketing manager 💪
    Let Love 💕 lead from falcon bay marketing manager 💪
    0 Commentaires 0 Parts 1K Vue 0 Avis
  • pi network sunyi mugun halving 0.03 nawa ke tafiya amma yau yadawo 0.01
    pi network sunyi mugun halving 0.03 nawa ke tafiya amma yau yadawo 0.01
    Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 179 Vue 0 Avis
  • Love
    2
    1 Commentaires 0 Parts 178 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa