🕊️🕊️🕊️🕊️
*Ya Allah Duk wata ni’ima da Kayi mini Alhamdulillah.*
*Kuma duk wani kuskure Dana aikata Astaghfirullah.*
*Lallai Allah yana ƙara ni’imomi ga duk wanda ke yawan godiya da tuba Don haka mu kasance cikin masu cewa*
*Alhamdulillah a lokacin farin ciki*
*Astaghfirullah a lokacin kuskure*
*Allah Ka karɓi tubarmu Ka ƙara mana ni’ima 🤲🏻*