πŸ•ŠοΈπŸ•ŠοΈπŸ•ŠοΈπŸ•ŠοΈ
*Ya Allah Duk wata ni’ima da Kayi mini Alhamdulillah.*
*Kuma duk wani kuskure Dana aikata Astaghfirullah.*

*Lallai Allah yana Ζ™ara ni’imomi ga duk wanda ke yawan godiya da tuba Don haka mu kasance cikin masu cewa*

*Alhamdulillah a lokacin farin ciki*
*Astaghfirullah a lokacin kuskure*
*Allah Ka karΙ“i tubarmu Ka Ζ™ara mana ni’ima 🀲🏻*
πŸ•ŠοΈπŸ•ŠοΈπŸ•ŠοΈπŸ•ŠοΈ *Ya Allah Duk wata ni’ima da Kayi mini Alhamdulillah.* *Kuma duk wani kuskure Dana aikata Astaghfirullah.* *Lallai Allah yana Ζ™ara ni’imomi ga duk wanda ke yawan godiya da tuba Don haka mu kasance cikin masu cewa* *Alhamdulillah a lokacin farin ciki* *Astaghfirullah a lokacin kuskure* *Allah Ka karΙ“i tubarmu Ka Ζ™ara mana ni’ima 🀲🏻*
Love
1
0 Comments 0 Shares 608 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa