🕊️🕊️🕊️🕊️
*Ya Allah Duk wata ni’ima da Kayi mini Alhamdulillah.*
*Kuma duk wani kuskure Dana aikata Astaghfirullah.*

*Lallai Allah yana Ć™ara ni’imomi ga duk wanda ke yawan godiya da tuba Don haka mu kasance cikin masu cewa*

*Alhamdulillah a lokacin farin ciki*
*Astaghfirullah a lokacin kuskure*
*Allah Ka karÉ“i tubarmu Ka Ć™ara mana ni’ima 🤲🏻*
🕊️🕊️🕊️🕊️ *Ya Allah Duk wata ni’ima da Kayi mini Alhamdulillah.* *Kuma duk wani kuskure Dana aikata Astaghfirullah.* *Lallai Allah yana Ć™ara ni’imomi ga duk wanda ke yawan godiya da tuba Don haka mu kasance cikin masu cewa* *Alhamdulillah a lokacin farin ciki* *Astaghfirullah a lokacin kuskure* *Allah Ka karÉ“i tubarmu Ka Ć™ara mana ni’ima 🤲🏻*
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 607 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa