• PLU Unveils New Central Executive Committee as Calls for Inclusive Regional Representation Emerge



    The Patriotic League of Uganda (PLU) has officially unveiled its new Central Executive Committee (CEC), ushering in a leadership team expected to steer the organisation's strategic direction and strengthen its grassroots mobilisation across the country.


    The newly constituted CEC is headed by Gen. Muhoozi Kainerugaba as National Chairman, with Michael Nuwagira (Toyota) serving as Vice Chairman and Rt. Hon. Twalla Fadil taking on the role of Secretary General.
    The committee brings together a blend of experienced political leaders, public servants, legal professionals, entrepreneurs, and opinion leaders.


    Among its members are Hon. Jane Ruth Aceng, Rt. Hon. Thomas Tayebwa, Rt. Hon. Oboth Oboth, Hon. Kiryowa Kiwanuka, Hon. Lillian Abor, Hon. Sanjay Tanna, Hon. Kwamwe Ruyondo, Hon. Balaam Barugahara, Hon. Edwin Karugire, Hon. Frank Tumwebaze, Hon. Alan Kasujja, Hon. Hussein Kashillingi, Hon. David Kabanda, Hon. Michael Mawanda, Hon. Andrew Mwenda, and Hon. Henry Basaliza, alongside other additional members.


    The appointments are widely seen as part of PLU's efforts to consolidate its national structures and strengthen the implementation of its agenda under the "Tuko Pamoja" banner. The leadership is expected to champion patriotism, national unity, civic responsibility, youth empowerment, and community engagement as the organisation continues expanding its footprint across Uganda.


    While many supporters have welcomed the composition of the new leadership, some have called for broader regional inclusion in future appointments.
    A supporter from the West Nile Sub-region congratulated the newly appointed CEC members but appealed to the party leadership to consider the region for representation on the organisation's highest decision-making body.


    "We congratulate the new Central Executive Committee and wish them success in serving the Patriotic League of Uganda. As loyal supporters from West Nile, we remain committed to the PLU vision and respectfully appeal to the leadership to consider our region in future appointments to the Central Executive Committee.


    West Nile has dedicated members and leaders whose representation at the highest level would further strengthen national unity and inclusive participation."
    The appeal reflects the aspirations of some supporters who believe that broader regional representation would reinforce PLU's commitment to inclusivity while recognising the contributions of members from all parts of Uganda as the organisation continues to grow.

    PLU Unveils New Central Executive Committee as Calls for Inclusive Regional Representation Emerge The Patriotic League of Uganda (PLU) has officially unveiled its new Central Executive Committee (CEC), ushering in a leadership team expected to steer the organisation's strategic direction and strengthen its grassroots mobilisation across the country. The newly constituted CEC is headed by Gen. Muhoozi Kainerugaba as National Chairman, with Michael Nuwagira (Toyota) serving as Vice Chairman and Rt. Hon. Twalla Fadil taking on the role of Secretary General. The committee brings together a blend of experienced political leaders, public servants, legal professionals, entrepreneurs, and opinion leaders. Among its members are Hon. Jane Ruth Aceng, Rt. Hon. Thomas Tayebwa, Rt. Hon. Oboth Oboth, Hon. Kiryowa Kiwanuka, Hon. Lillian Abor, Hon. Sanjay Tanna, Hon. Kwamwe Ruyondo, Hon. Balaam Barugahara, Hon. Edwin Karugire, Hon. Frank Tumwebaze, Hon. Alan Kasujja, Hon. Hussein Kashillingi, Hon. David Kabanda, Hon. Michael Mawanda, Hon. Andrew Mwenda, and Hon. Henry Basaliza, alongside other additional members. The appointments are widely seen as part of PLU's efforts to consolidate its national structures and strengthen the implementation of its agenda under the "Tuko Pamoja" banner. The leadership is expected to champion patriotism, national unity, civic responsibility, youth empowerment, and community engagement as the organisation continues expanding its footprint across Uganda. While many supporters have welcomed the composition of the new leadership, some have called for broader regional inclusion in future appointments. A supporter from the West Nile Sub-region congratulated the newly appointed CEC members but appealed to the party leadership to consider the region for representation on the organisation's highest decision-making body. "We congratulate the new Central Executive Committee and wish them success in serving the Patriotic League of Uganda. As loyal supporters from West Nile, we remain committed to the PLU vision and respectfully appeal to the leadership to consider our region in future appointments to the Central Executive Committee. West Nile has dedicated members and leaders whose representation at the highest level would further strengthen national unity and inclusive participation." The appeal reflects the aspirations of some supporters who believe that broader regional representation would reinforce PLU's commitment to inclusivity while recognising the contributions of members from all parts of Uganda as the organisation continues to grow.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 2كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • *📌 FADAKARWA TA SAFIYA — ASABAR*

    *Assalamu Alaikum warahmatullah!*

    Yau Asabar ce — wata dama ce sabuwa daga Allah. Ka yi amfani da wannan safiyar domin:

    ✅ Ka tuba daga zunubanka
    ✅ Ka gyara niyyarka da zuciyarka
    ✅ Ka tuna da mutuwa da lahira
    ✅ Ka ziyarci iyaye ko ka kira su
    ✅ Ka taimaki wani da kalma ko da’awa ko sadaka

    🗣️ *“Duk wanda ya fara safiyarsa da istighfari, Allah zai buɗe masa ƙofa na rahama.”*

    *Kada ka bar wannan safiyar ta wuce ba tare da ka ambaci Allah ba!*
    Allah Ya sa mu dace, Ya albarkaci Asabar ɗinmu da dukkan kwanakinmu.
    *Ameen.*
    *📌 FADAKARWA TA SAFIYA — ASABAR* *Assalamu Alaikum warahmatullah!* Yau Asabar ce — wata dama ce sabuwa daga Allah. Ka yi amfani da wannan safiyar domin: ✅ Ka tuba daga zunubanka ✅ Ka gyara niyyarka da zuciyarka ✅ Ka tuna da mutuwa da lahira ✅ Ka ziyarci iyaye ko ka kira su ✅ Ka taimaki wani da kalma ko da’awa ko sadaka 🗣️ *“Duk wanda ya fara safiyarsa da istighfari, Allah zai buɗe masa ƙofa na rahama.”* *Kada ka bar wannan safiyar ta wuce ba tare da ka ambaci Allah ba!* Allah Ya sa mu dace, Ya albarkaci Asabar ɗinmu da dukkan kwanakinmu. *Ameen.*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 959 المشاهدات 0 التقييمات
  • MANZON ALLAH (SAW) "BA A JUYO DA ADDU'A TSAKANIN KIRAN SALLAH DA TAYAR DA IƘAMAH "

    FA'IDA
    WANNAN HADISI YANA KOYA MANA MAHIMMANCIN YIN ADDU'A A TSAKANIN KIRAN SALLAH HAR ZUWA LOKACIN DA ZA A TAYAR DA IƘAMAH
    MANZON ALLAH (SAW) "BA A JUYO DA ADDU'A TSAKANIN KIRAN SALLAH DA TAYAR DA IƘAMAH " FA'IDA WANNAN HADISI YANA KOYA MANA MAHIMMANCIN YIN ADDU'A A TSAKANIN KIRAN SALLAH HAR ZUWA LOKACIN DA ZA A TAYAR DA IƘAMAH
    0 التعليقات 0 المشاركات 495 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."🌹🌹

    Muslim
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."🌹🌹 Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 1كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • 🔲KIRDADON DAREN LAILATUL QADR.🔲

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi kirdadon daren lailatul qadr a wutiri na goman qarshe a watan ramadan.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    🔲KIRDADON DAREN LAILATUL QADR.🔲 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi kirdadon daren lailatul qadr a wutiri na goman qarshe a watan ramadan.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    0 التعليقات 0 المشاركات 802 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."🌹🌹

    Muslim
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."🌹🌹 Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 526 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🚀 PI NETWORK NA NUNA KARFIN BULLISH A KASUWA

    Ina matuƙar farin ciki da yadda Pi Network ke ƙara nuna ƙarfi a kasuwar crypto. Duk da cewa wasu projects suna fama da matsaloli, Pi yana ci gaba da nuna alamun ci gaba na dogon lokaci.

    Community da tsarin ecosystem ɗin Pi suna ƙara ƙarfi kullum a hankali.

    ⚠️ MUHIMMIN SANARWA:
    Abin da ake kira GCV (Global Consensus Value) wannan duk yaudarace (scam). Don haka ku guje masa gaba ɗaya, kada ku yarda da duk wanda yake yaɗa wannan labarin.

    📌 Shawara mai sauƙi:
    Ku ci gaba da tara Pi a hankali, ku mai da hankali kan ainihin ci gaban ecosystem ɗin Pi.

    A wasu lokuta mafi kyawun dabara ita ce ka riƙe abin da kake da shi ka jira lokacin sa.

    ✍🏼Alsadiq
    10/03/2026
    🚀 PI NETWORK NA NUNA KARFIN BULLISH A KASUWA Ina matuƙar farin ciki da yadda Pi Network ke ƙara nuna ƙarfi a kasuwar crypto. Duk da cewa wasu projects suna fama da matsaloli, Pi yana ci gaba da nuna alamun ci gaba na dogon lokaci. Community da tsarin ecosystem ɗin Pi suna ƙara ƙarfi kullum a hankali. ⚠️ MUHIMMIN SANARWA: Abin da ake kira GCV (Global Consensus Value) wannan duk yaudarace (scam). Don haka ku guje masa gaba ɗaya, kada ku yarda da duk wanda yake yaɗa wannan labarin. 📌 Shawara mai sauƙi: Ku ci gaba da tara Pi a hankali, ku mai da hankali kan ainihin ci gaban ecosystem ɗin Pi. A wasu lokuta mafi kyawun dabara ita ce ka riƙe abin da kake da shi ka jira lokacin sa. ✍🏼Alsadiq 10/03/2026
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 2كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • *🕊️JUMA’A MAI ALBARKA..🕌🕊️*

    *Wannan rana ce ta musamman da ta fi girma a wurin Allah Ta’ala…*

    *Ya ku muminai Idan aka yi kiran sallah a ranar Juma’a ku nufi zuwa wajen ambaton Allah ku daina kasuwanci Wannan ne mafi alheri a gare ku, idan kun sani*
    *(Suratul Jumu’ah: 9)*

    *Me yasa Juma’a ta ke da girma? Ranar Juma’a ita ce shugabar dukkan ranaku kuma mafi girma a wurin Allah fiye da Idul Adha da Idul Fitr Tana ɗauke da manyan alamu guda 5*

    *1️⃣ A wannan rana Allah (SWT) ya halicci Annabi Adamu (AS)*
    *2️⃣ A wannan rana ne aka saukar da shi duniya*
    *3️⃣ A wannan rana ne aka karɓi ransa*
    *4️⃣ A cikinta akwai wani lokaci na musamman da duk abin da bawa ya roƙa in ba haram ba za a ba shi*
    *5️⃣ Kuma ranar Alƙiyama za ta auku ne a Juma’a*

    *Ibn Majah ya ruwaito cewa babu wani mala’ika ko sama ko ƙasa ko iska ko dutse ko teku da ba ya tsoron wannan rana mai girma*

    *Mu yawaita salati ga Annabi ﷺ mu kuma nemi gafara da rahamar Allah a wannan rana mai albarka Juma’a Mubarak 🙏🏻*
    *🕊️JUMA’A MAI ALBARKA..🕌🕊️* *Wannan rana ce ta musamman da ta fi girma a wurin Allah Ta’ala…* *Ya ku muminai Idan aka yi kiran sallah a ranar Juma’a ku nufi zuwa wajen ambaton Allah ku daina kasuwanci Wannan ne mafi alheri a gare ku, idan kun sani* *(Suratul Jumu’ah: 9)* *Me yasa Juma’a ta ke da girma? Ranar Juma’a ita ce shugabar dukkan ranaku kuma mafi girma a wurin Allah fiye da Idul Adha da Idul Fitr Tana ɗauke da manyan alamu guda 5* *1️⃣ A wannan rana Allah (SWT) ya halicci Annabi Adamu (AS)* *2️⃣ A wannan rana ne aka saukar da shi duniya* *3️⃣ A wannan rana ne aka karɓi ransa* *4️⃣ A cikinta akwai wani lokaci na musamman da duk abin da bawa ya roƙa in ba haram ba za a ba shi* *5️⃣ Kuma ranar Alƙiyama za ta auku ne a Juma’a* *Ibn Majah ya ruwaito cewa babu wani mala’ika ko sama ko ƙasa ko iska ko dutse ko teku da ba ya tsoron wannan rana mai girma* *Mu yawaita salati ga Annabi ﷺ mu kuma nemi gafara da rahamar Allah a wannan rana mai albarka Juma’a Mubarak 🙏🏻*
    Love
    2
    1 التعليقات 0 المشاركات 465 المشاهدات 0 التقييمات
  • *ME CECE SALLAH*

    Sallah na nufin addu'a.
    Amma a shari'ance ibada ce ma'abociyar karatu da ayyuka kebabbu, da ake fara ta da kabbara a kuma rufe ta da sallama, sallah ita ce rukuni na biyu a cikin Addinin Musulunci bayan kalmar shahada, wato (ASH'HADU AN LA ILAHA ILALLAHU WA ASH'HADU ANNA MUHAMMADAN RASULULLAH) sai ita.
    kuma ita ce kashin bayan addini, saboda girmanta da matsayinta Allah bai aiko mala’ika da ita ba sai Allah Madaukakin Sarki Ya kirawo Annabi (SAW) a daren Isra’i da Mi’iraji ya bashi ita. Yana daga girman sallah ambatonta da Allah Madaukakin Sarki Yayi sau hamsin da takwas (58) a cikin Alkur’ani, kamar inda yake cewa:
    {وَأَقِيمُوا الصَّلَوةَ} [البقرة: 43]
    Ma'ana: "Ku tsaida sallah"
    {قُلْ لِعِبَادِيَ الَّذِينَ آمَنُوا يُقِيمُوا الصَّلَوةَ}[إبراهيم: 31]
    Ma'ana: "Ka fada (Ya Muhammad S.A.W) ga bayina da suka yi imani su tsaida sallah".
    Da sauran wurare a cikin Alqur'ani da dama.

    Annabi (SAW) yana cewa: “Bainar rajuli wabainal kufri tarkus salati” (Rawahu Muslim).
    Ma’ana: “Tsakanin mutum da kafirci shine barin sallah”.
    Kuma ana umartar karamin yaro da yin Sallah tun yana dan shekara bakwai, kuma in ya kai shekara goma a doke shi in ya ki yi.

    Sallah bata yiwuwa sai da alwala.

    *🕌IRSHADUL UMMAH WHATSAPP, 07060902016*

    _Bin Muhammad✍️_
    *ME CECE SALLAH* Sallah na nufin addu'a. Amma a shari'ance ibada ce ma'abociyar karatu da ayyuka kebabbu, da ake fara ta da kabbara a kuma rufe ta da sallama, sallah ita ce rukuni na biyu a cikin Addinin Musulunci bayan kalmar shahada, wato (ASH'HADU AN LA ILAHA ILALLAHU WA ASH'HADU ANNA MUHAMMADAN RASULULLAH) sai ita. kuma ita ce kashin bayan addini, saboda girmanta da matsayinta Allah bai aiko mala’ika da ita ba sai Allah Madaukakin Sarki Ya kirawo Annabi (SAW) a daren Isra’i da Mi’iraji ya bashi ita. Yana daga girman sallah ambatonta da Allah Madaukakin Sarki Yayi sau hamsin da takwas (58) a cikin Alkur’ani, kamar inda yake cewa: {وَأَقِيمُوا الصَّلَوةَ} [البقرة: 43] Ma'ana: "Ku tsaida sallah" {قُلْ لِعِبَادِيَ الَّذِينَ آمَنُوا يُقِيمُوا الصَّلَوةَ}[إبراهيم: 31] Ma'ana: "Ka fada (Ya Muhammad S.A.W) ga bayina da suka yi imani su tsaida sallah". Da sauran wurare a cikin Alqur'ani da dama. Annabi (SAW) yana cewa: “Bainar rajuli wabainal kufri tarkus salati” (Rawahu Muslim). Ma’ana: “Tsakanin mutum da kafirci shine barin sallah”. Kuma ana umartar karamin yaro da yin Sallah tun yana dan shekara bakwai, kuma in ya kai shekara goma a doke shi in ya ki yi. Sallah bata yiwuwa sai da alwala. *🕌IRSHADUL UMMAH WHATSAPP, 07060902016* _Bin Muhammad✍️_
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 554 المشاهدات 0 التقييمات
  • *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LAHADI]*

    *NASIHAR MU TA YAU*
    ```Daga Matashin kirki ake Samun Dattijon Arziki, idan kuma kaga tsohon Banza to yaron banza ne ya girma, Kada ka yadda ka shiga cikin mutanen banza wadanda Allah baya kallo da idon rahama.

    *Ya Allah kasa mu kasance Alkhairi ga kowa ka nisanta mu da mummunan aiki kowane iri ne, Amin ya hayyu ya Qayyum.🤲*
    *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LAHADI]* *NASIHAR MU TA YAU* ```Daga Matashin kirki ake Samun Dattijon Arziki, idan kuma kaga tsohon Banza to yaron banza ne ya girma, Kada ka yadda ka shiga cikin mutanen banza wadanda Allah baya kallo da idon rahama. *Ya Allah kasa mu kasance Alkhairi ga kowa ka nisanta mu da mummunan aiki kowane iri ne, Amin ya hayyu ya Qayyum.🤲*
    0 التعليقات 0 المشاركات 451 المشاهدات 0 التقييمات
  • MANZON ALLAH YA YI GASKIYA!

    Wato in mutum yana kallon yadda lamarin al'ummarmu yake tafiya bisa doron kwaikwayon turawan yamma a kan al'adunsu da aƙidunsu da suka ci karo da musulunci, zai ƙara sakankacewa cewa lallai Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama mai gaskiya ne kuma abin gasgatawa. Ya faɗa a cikin hadisi ingantacce cewa: Lallai za ku bi tafarkin waɗanda suka gabace ku ɗani bayan ɗani, kamu bayan kamu, ko da kuwa sun shiga ramin damo ne za ku shiga ku ma. Sahabbai suka ce ya Ma'aikin Allah (kana nufin) Yahudu da Nasara? Yace: to su wa? Bukhari da Muslim suka rawaito shi.
    A yau mun wayi gari da kwaikwayon waɗannan mutane ta fuskoki daban-daban, mafi muni shi ne ayyukansu da suka ƙunshi aƙidun ɓata da cin karo da shari'ar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallama.
    Bikin zagayowar ranar haihuwa ya zamo mana ruwan dare, taya su murnar bikin kirsimeti ya zama alama ta nuna son zaman lafiya da sanin yakamata wurin wasu, zuwa bukukuwan murnar sabuwar shekara kuwa yanzu kai ka ce wata alama ce ta wayewa, sannu a hankali tana mamayarmu in da za ka ga wanda ba ka zata ba shi ma ya tafi wannan bukukuwan, ba manya ba yara!

    Anya muna hankaltar me hakan ke nufi kuwa? Me muke ƙoƙarin ɗora yaranmu a kai ke nan? Shin duk damar nishaɗi da addininmu ya ba mu ba ta ishe mu ba ne sai mun ƙaro da ta su? Me muke so mu cimma?

    🖊Zainab Ja'afar Mahmud
    11th Rajab 1447A.H
    1st Jan 2026
    MANZON ALLAH YA YI GASKIYA! Wato in mutum yana kallon yadda lamarin al'ummarmu yake tafiya bisa doron kwaikwayon turawan yamma a kan al'adunsu da aƙidunsu da suka ci karo da musulunci, zai ƙara sakankacewa cewa lallai Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama mai gaskiya ne kuma abin gasgatawa. Ya faɗa a cikin hadisi ingantacce cewa: Lallai za ku bi tafarkin waɗanda suka gabace ku ɗani bayan ɗani, kamu bayan kamu, ko da kuwa sun shiga ramin damo ne za ku shiga ku ma. Sahabbai suka ce ya Ma'aikin Allah (kana nufin) Yahudu da Nasara? Yace: to su wa? Bukhari da Muslim suka rawaito shi. A yau mun wayi gari da kwaikwayon waɗannan mutane ta fuskoki daban-daban, mafi muni shi ne ayyukansu da suka ƙunshi aƙidun ɓata da cin karo da shari'ar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallama. Bikin zagayowar ranar haihuwa ya zamo mana ruwan dare, taya su murnar bikin kirsimeti ya zama alama ta nuna son zaman lafiya da sanin yakamata wurin wasu, zuwa bukukuwan murnar sabuwar shekara kuwa yanzu kai ka ce wata alama ce ta wayewa, sannu a hankali tana mamayarmu in da za ka ga wanda ba ka zata ba shi ma ya tafi wannan bukukuwan, ba manya ba yara! Anya muna hankaltar me hakan ke nufi kuwa? Me muke ƙoƙarin ɗora yaranmu a kai ke nan? Shin duk damar nishaɗi da addininmu ya ba mu ba ta ishe mu ba ne sai mun ƙaro da ta su? Me muke so mu cimma? 🖊Zainab Ja'afar Mahmud 11th Rajab 1447A.H 1st Jan 2026
    0 التعليقات 0 المشاركات 476 المشاهدات 0 التقييمات
  • *📌 FADAKARWA TA SAFIYA — ASABAR*

    *Assalamu Alaikum warahmatullah!*

    Yau Asabar ce — wata dama ce sabuwa daga Allah. Ka yi amfani da wannan safiyar domin:

    ✅ Ka tuba daga zunubanka
    ✅ Ka gyara niyyarka da zuciyarka
    ✅ Ka tuna da mutuwa da lahira
    ✅ Ka ziyarci iyaye ko ka kira su
    ✅ Ka taimaki wani da kalma ko da’awa ko sadaka

    🗣️ *“Duk wanda ya fara safiyarsa da istighfari, Allah zai buɗe masa ƙofa na rahama.”*

    *Kada ka bar wannan safiyar ta wuce ba tare da ka ambaci Allah ba!*
    Allah Ya sa mu dace, Ya albarkaci Asabar ɗinmu da dukkan kwanakinmu.
    *Ameen.*
    *📌 FADAKARWA TA SAFIYA — ASABAR* *Assalamu Alaikum warahmatullah!* Yau Asabar ce — wata dama ce sabuwa daga Allah. Ka yi amfani da wannan safiyar domin: ✅ Ka tuba daga zunubanka ✅ Ka gyara niyyarka da zuciyarka ✅ Ka tuna da mutuwa da lahira ✅ Ka ziyarci iyaye ko ka kira su ✅ Ka taimaki wani da kalma ko da’awa ko sadaka 🗣️ *“Duk wanda ya fara safiyarsa da istighfari, Allah zai buɗe masa ƙofa na rahama.”* *Kada ka bar wannan safiyar ta wuce ba tare da ka ambaci Allah ba!* Allah Ya sa mu dace, Ya albarkaci Asabar ɗinmu da dukkan kwanakinmu. *Ameen.*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 467 المشاهدات 0 التقييمات
المزيد من النتائج
Zoomer Africa https://zoomer.africa