• *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ALHAMIS]*

    *NASIHAR MU TA YAU*
    ```A rayuwa kayi iyakar yaki da zuciyar ka ganin alkhairin ka ya rinjayi kishiyar sa, ba wanda zai ce baida kuskure, domin hanyar zuwa ga Ubangiji tana da tsowon gaske, ba dole ne sai ka kai kurewa ba, abinda akeso ka mutu a hanyar.

    *Ya Ubangiji ka dauki rayukan mu muna kan hanya madaidaiciya Ameen ya Allahu.*
    *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ALHAMIS]* *NASIHAR MU TA YAU* ```A rayuwa kayi iyakar yaki da zuciyar ka ganin alkhairin ka ya rinjayi kishiyar sa, ba wanda zai ce baida kuskure, domin hanyar zuwa ga Ubangiji tana da tsowon gaske, ba dole ne sai ka kai kurewa ba, abinda akeso ka mutu a hanyar. *Ya Ubangiji ka dauki rayukan mu muna kan hanya madaidaiciya Ameen ya Allahu.*
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 145 Views 0 Reviews
  • *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LARABA]*

    *NASIHAR MU TA YAU*
    ```Yan uwa mukiyaye ba'a danganta sharri ga Ubangiji, ba kuma a nuna tantama ko nuna isa gareshi domin yawuce duk tunanin ka, yadda yaso haka yake yi, kuma a kotun Allah ba a daukaka kara.

    *Allah kai kake da ikon komai Allah ka sadamu da Alkhairi duniya da lahira ka bamu Lafiya a kasarmu da jaharmu da AL'ummarmu gaba daya Amin ya Allahu.*
    *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LARABA]* *NASIHAR MU TA YAU* ```Yan uwa mukiyaye ba'a danganta sharri ga Ubangiji, ba kuma a nuna tantama ko nuna isa gareshi domin yawuce duk tunanin ka, yadda yaso haka yake yi, kuma a kotun Allah ba a daukaka kara. *Allah kai kake da ikon komai Allah ka sadamu da Alkhairi duniya da lahira ka bamu Lafiya a kasarmu da jaharmu da AL'ummarmu gaba daya Amin ya Allahu.*
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 147 Views 0 Reviews
  • *YA KE ''YAR UWA MACE KI SAN DA WANNAN*
    πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
    Fitar jinin haila ga ''Yaa mace shine lafiyar ta da cikar ta na mace, addini ya tabbatar da cewa mace mai yin haila ita ce ake sa rai da zata iya daukar ciki a kowane lokaci, duk dadewar da tayi a gidan aure bata samu ciki ba in dai duk wata tana ganin hailar ta to tabbas akwai yiyuwar samun ciki a tare da ita komai dadewa in shaa Allah, Amma wacce bata yin haila bata daukar ciki ballantana ma ta haife shi.

    Rashin yin jinin haila ga mace ba lafiya bace ciwo ne babba, fitar jinin haila ga mace shine yake tabbatar da cewa lafiyayya ce.


    https://chat.whatsapp.com/E73xD38Rf5qCWByWzrNmhy?mode=gi_t
    *YA KE ''YAR UWA MACE KI SAN DA WANNAN* πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Fitar jinin haila ga ''Yaa mace shine lafiyar ta da cikar ta na mace, addini ya tabbatar da cewa mace mai yin haila ita ce ake sa rai da zata iya daukar ciki a kowane lokaci, duk dadewar da tayi a gidan aure bata samu ciki ba in dai duk wata tana ganin hailar ta to tabbas akwai yiyuwar samun ciki a tare da ita komai dadewa in shaa Allah, Amma wacce bata yin haila bata daukar ciki ballantana ma ta haife shi. Rashin yin jinin haila ga mace ba lafiya bace ciwo ne babba, fitar jinin haila ga mace shine yake tabbatar da cewa lafiyayya ce. https://chat.whatsapp.com/E73xD38Rf5qCWByWzrNmhy?mode=gi_t
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 596 Views 0 Reviews
  • Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu

    Bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci, ''yan uwana musulmai akwai wasu mabukata masu neman taimako, daga cikin su akwai marayu, akwai kuma masu rauni mabukata, dan Allah idan da hali a taimaka da duk abinda ya sauwaka domin tallafa ma rayuwarsu, ku bayar da ''Kalilan shi kuma Allah sai ya baku kasiran, dan Alfarma wannan wata na ramadan.

    *KU TAIMAKI BAYIN ALLAH MABUKATA ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA, DOMIN ANA NINKA MUKU LADA AKAN DUKKAN AYUKKAN DA KUKA GABATAR NA LADA*

    *Account Number*
    7060902016

    *Bank Name:* Opay

    *Account Name:* Shamsu Muhammad

    ALUMMA NA CIGABA DA BADA GUDUNMAWAR SU

    Har yanzu kofa a bude take muna ci gaba da samun taimako ga jama'a Alhamdulillah

    Duk wanda ya tura taimako na tallafin da ya bayar dan Allah sai ya yimin magana ko ya turomin da receipt *07060902016*

    Allah ubangiji ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya Qayyum🀲
    Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci, ''yan uwana musulmai akwai wasu mabukata masu neman taimako, daga cikin su akwai marayu, akwai kuma masu rauni mabukata, dan Allah idan da hali a taimaka da duk abinda ya sauwaka domin tallafa ma rayuwarsu, ku bayar da ''Kalilan shi kuma Allah sai ya baku kasiran, dan Alfarma wannan wata na ramadan. *KU TAIMAKI BAYIN ALLAH MABUKATA ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA, DOMIN ANA NINKA MUKU LADA AKAN DUKKAN AYUKKAN DA KUKA GABATAR NA LADA* *Account Number* 7060902016 *Bank Name:* Opay *Account Name:* Shamsu Muhammad ALUMMA NA CIGABA DA BADA GUDUNMAWAR SU Har yanzu kofa a bude take muna ci gaba da samun taimako ga jama'a Alhamdulillah Duk wanda ya tura taimako na tallafin da ya bayar dan Allah sai ya yimin magana ko ya turomin da receipt *07060902016* Allah ubangiji ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya Qayyum🀲
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 147 Views 0 Reviews
  • *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [TALATA]*

    *NASIHARMU TA YAU*
    ```Wasu mutanen kamar Gawayi suke, in zaka wanke sau dubu ba za suyi fari ba, ga gilli a zuciyar su ga kuma rashin adalcin zance kanayin kuskure daya zasu mantar da duk alkhairin ka kamar dama jiran ka suke yi.

    *Ya ubangiji ka sa mu zama masu yiwa 'Yan uwanmu uzuri arayuwa Amin ya Allahu.*
    *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [TALATA]* *NASIHARMU TA YAU* ```Wasu mutanen kamar Gawayi suke, in zaka wanke sau dubu ba za suyi fari ba, ga gilli a zuciyar su ga kuma rashin adalcin zance kanayin kuskure daya zasu mantar da duk alkhairin ka kamar dama jiran ka suke yi. *Ya ubangiji ka sa mu zama masu yiwa 'Yan uwanmu uzuri arayuwa Amin ya Allahu.*
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 145 Views 0 Reviews
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (TAFSIRIN YAMMA)
    πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–

    Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

    Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Litinin 13/Ramadan/1447 cikin Suratu FaΙ—ir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.

    πŸ“Ί. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/_YqRgNMmokI

    πŸ“». Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    RAMADAN TAFSEER 2026 (TAFSIRIN YAMMA) πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Litinin 13/Ramadan/1447 cikin Suratu FaΙ—ir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi. πŸ“Ί. Domin Kallon Video https://youtu.be/_YqRgNMmokI πŸ“». Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 534 Views 0 Reviews
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (TAFSIRIN ASUBA)
    πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–

    _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_

    Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Litinin 13/Ramadan/1447 cikin Suratul A'araf, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

    πŸ“Ί. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/ZVhO8U3I7Ks

    πŸ“». Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam
    RAMADAN TAFSEER 2026 (TAFSIRIN ASUBA) πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_ Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Litinin 13/Ramadan/1447 cikin Suratul A'araf, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi. πŸ“Ί. Domin Kallon Video https://youtu.be/ZVhO8U3I7Ks πŸ“». Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 550 Views 0 Reviews
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (TAFSIRIN ASUBA)
    πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–

    Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

    Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Lahadi 12/Ramadan/1447 cikin Suratul A'araf, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

    ⏯️. https://youtu.be/mYxGFGtiDQ4

    Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam
    RAMADAN TAFSEER 2026 (TAFSIRIN ASUBA) πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Lahadi 12/Ramadan/1447 cikin Suratul A'araf, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi. ⏯️. https://youtu.be/mYxGFGtiDQ4 Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam
    Love
    Sad
    2
    1 Comments 0 Shares 161 Views 0 Reviews
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (TAFSIRIN YAMMA)
    πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–

    Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

    Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Lahadi 12/Ramadan/1447 cikin Suratu FaΙ—ir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.

    ⏯️. https://youtu.be/Bgt_BDLdWeA

    Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    RAMADAN TAFSEER 2026 (TAFSIRIN YAMMA) πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Lahadi 12/Ramadan/1447 cikin Suratu FaΙ—ir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi. ⏯️. https://youtu.be/Bgt_BDLdWeA Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 162 Views 0 Reviews
  • *πŸ’₯AZUMINKU YA KARYEπŸ’₯*
    *Yin jima'i a tsakar rana ana azumi*
    Ma'auratan da suka yi jima'i a tsakar rana, alhalin ana azumin Ramadan, azuminsu ya karye, kuma za su fuskanci hukunci mai tsanani. Dole ne wanda ya yi jima'i da tsakar rana ana azumi ya yi kaffara, wanda ya haΙ—a da Ζ΄anta bawa, ko azumin wata biyu a jere, ko kuma ciyar da matalauta guda sittin idan ba ya da ikon yin sauran.
    *πŸ’₯AZUMINKU YA KARYEπŸ’₯* *Yin jima'i a tsakar rana ana azumi* Ma'auratan da suka yi jima'i a tsakar rana, alhalin ana azumin Ramadan, azuminsu ya karye, kuma za su fuskanci hukunci mai tsanani. Dole ne wanda ya yi jima'i da tsakar rana ana azumi ya yi kaffara, wanda ya haΙ—a da Ζ΄anta bawa, ko azumin wata biyu a jere, ko kuma ciyar da matalauta guda sittin idan ba ya da ikon yin sauran.
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 178 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa