• ☘️Ya Ubangiji Ka Bamu Tsayuwar Laulatul Qadr.🤲🏽

    🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R A tace : Ya Ma'aikin Allah S.A.W, idan na fahimci cewa wannan daren shine daren lailatul qadr, mai zan ce a cikinsa ? Sai yace S.A.W, ki ce : ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN, TUHIBBUL AFWA, FA'AFU ANNI.🌹🌹
    ☘️Ya Ubangiji Ka Bamu Tsayuwar Laulatul Qadr.🤲🏽 🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R A tace : Ya Ma'aikin Allah S.A.W, idan na fahimci cewa wannan daren shine daren lailatul qadr, mai zan ce a cikinsa ? Sai yace S.A.W, ki ce : ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN, TUHIBBUL AFWA, FA'AFU ANNI.🌹🌹
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 189 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹Ankar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa wasu mutane sunga lailatul qadr a bakwai din qarshe na ramadana, wasu kuma a goma na qarshe, sai Ma'aiki S.A.W yace : Ku lalubeshi a bakwai din qarshen.🌹🌹

    Bukhari
    🌹🌹Ankar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa wasu mutane sunga lailatul qadr a bakwai din qarshe na ramadana, wasu kuma a goma na qarshe, sai Ma'aiki S.A.W yace : Ku lalubeshi a bakwai din qarshen.🌹🌹 Bukhari
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 410 المشاهدات 0 التقييمات
  • ⏹️ZAKKAR FIDDA KAI⏹️

    🌹🌹An Kar6o Daga Abdillahi Bn Abbas R.A Yace :"Manzon Allah S.A.W Ya Wajabta Zakkar Fidda Kai, Tazama Tsarki Ga Mai Azumi, Nadaga Wasa Da Batsa (Wanda Yayi A Lokacin Azumi) Kuma Tazama Ciyarwa Ga Miskinai."🌹🌹

    Abu Dawud Ibn Majah Suka Rawaito,Albany Ya Inganta
    ⏹️ZAKKAR FIDDA KAI⏹️ 🌹🌹An Kar6o Daga Abdillahi Bn Abbas R.A Yace :"Manzon Allah S.A.W Ya Wajabta Zakkar Fidda Kai, Tazama Tsarki Ga Mai Azumi, Nadaga Wasa Da Batsa (Wanda Yayi A Lokacin Azumi) Kuma Tazama Ciyarwa Ga Miskinai."🌹🌹 Abu Dawud Ibn Majah Suka Rawaito,Albany Ya Inganta
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 193 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa Manzon Allah S.A.W ya wajabta yin zakkar fidda kai, sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, akan kowane da ko bawa, namiji ko mace daga cikin musulmi.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa Manzon Allah S.A.W ya wajabta yin zakkar fidda kai, sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, akan kowane da ko bawa, namiji ko mace daga cikin musulmi.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 732 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹Ya halatta a bada zakkar fidda kai kafin lokacinta na asali, wato kafin ranar idi da kwana daya ko biyu, sabida abinda aka rawaito daga Ibn Umar R.A : Ya kasance yana bawa wadanda suke kar6a, kuma sahabbai suna bada ita kafin ranar idi da kwana daya ko biyu.🌹🌹

    Bukhari
    🌹🌹Ya halatta a bada zakkar fidda kai kafin lokacinta na asali, wato kafin ranar idi da kwana daya ko biyu, sabida abinda aka rawaito daga Ibn Umar R.A : Ya kasance yana bawa wadanda suke kar6a, kuma sahabbai suna bada ita kafin ranar idi da kwana daya ko biyu.🌹🌹 Bukhari
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 194 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹An kar6o daga Abdillahi bn Abbas yace : Manzon Allah S.A.W ya wajabta zakkar fidda KAI, don ta zama tsarki ga mai azumi game da wasa da batsa wadda yayi lokacin AZUMI, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai.🌹🌹

    Abu Dawud.
    🌹🌹An kar6o daga Abdillahi bn Abbas yace : Manzon Allah S.A.W ya wajabta zakkar fidda KAI, don ta zama tsarki ga mai azumi game da wasa da batsa wadda yayi lokacin AZUMI, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai.🌹🌹 Abu Dawud.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 202 المشاهدات 0 التقييمات
  • *DAN ALLAH INA ROKONKU WATA ALFARMA, ITACE KAR A MANTA DANI A CIKIN ADDU'A.*
    *NIMA INA FATAN ALLAH YA BIYAWA KOWA TASA BUKATAR.*
    *DAN ALLAH INA ROKONKU WATA ALFARMA, ITACE KAR A MANTA DANI A CIKIN ADDU'A.* *NIMA INA FATAN ALLAH YA BIYAWA KOWA TASA BUKATAR.*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 219 المشاهدات 0 التقييمات
  • *YAU NE RANA TA KARSHE INSHA ALLAH*

    Kamar yadda sanarwa ta gabata a jiya, yau ce ranar ƙarshe ta neman taimako. Za mu yi amfani da ragowar kuɗin da ya rage mana domin ci gaba da ayyukan alkhairin da muka saba yi, Insha Allah.
    *Saboda haka daga wannan rana ta yau kada Wanda ya kara turo da gudunmawarsa.*

    Muna addu’a ga dukkan waɗanda suka taimaka, Allah Ya saka da alkhairi. Allah Ya sa kowa ya samu ladan abin da ya bayar, kuma Ya amsa wa kowa bukatarsa ta alkhairi.

    Duk mai wata bukata da yake so Allah Ya biya masa, Allah Ya biya masa. Allah Ya gafarta wa iyayenmu.

    Maza da mata masu niyyar yin aure, Allah Ya aurar da su. Masu aure kuma Allah Ya sanya albarka a cikin aurensu.

    Wakilan da muka ba ragamar gudanar da wannan hidima, Allah Ya saka musu da alkhairi, Ya biya musu dukkanin bukatunsu na alkhairi.

    Iyaye da suka taimaka, Allah Ya albarkaci zuriyarsu.

    Dukkan wanda ya karanta wannan saƙon kuma yana da wata bukata, Allah Ya biya masa bukatarsa.

    *اللهم آمين يا حي يا قيوم*

    ٢٤-٠٩-١٤٤٧ هـ
    13-03-2026

    *Group Admin ✍️*
    *YAU NE RANA TA KARSHE INSHA ALLAH* Kamar yadda sanarwa ta gabata a jiya, yau ce ranar ƙarshe ta neman taimako. Za mu yi amfani da ragowar kuɗin da ya rage mana domin ci gaba da ayyukan alkhairin da muka saba yi, Insha Allah. *Saboda haka daga wannan rana ta yau kada Wanda ya kara turo da gudunmawarsa.* Muna addu’a ga dukkan waɗanda suka taimaka, Allah Ya saka da alkhairi. Allah Ya sa kowa ya samu ladan abin da ya bayar, kuma Ya amsa wa kowa bukatarsa ta alkhairi. Duk mai wata bukata da yake so Allah Ya biya masa, Allah Ya biya masa. Allah Ya gafarta wa iyayenmu. Maza da mata masu niyyar yin aure, Allah Ya aurar da su. Masu aure kuma Allah Ya sanya albarka a cikin aurensu. Wakilan da muka ba ragamar gudanar da wannan hidima, Allah Ya saka musu da alkhairi, Ya biya musu dukkanin bukatunsu na alkhairi. Iyaye da suka taimaka, Allah Ya albarkaci zuriyarsu. Dukkan wanda ya karanta wannan saƙon kuma yana da wata bukata, Allah Ya biya masa bukatarsa. *اللهم آمين يا حي يا قيوم* ٢٤-٠٩-١٤٤٧ هـ 13-03-2026 *Group Admin ✍️*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 328 المشاهدات 0 التقييمات
  • ☘️Ya Ubangiji Kayi Salati Ga Annabi Muhammad S.A.W,Da Iyalan Gidan Annabi Muhammad S.A.W.🤲

    🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, daga Annabi S.A.W yace : Duk wanda ya tsaida daren lailatul qadr yana mai imani da neman lada, an gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    ☘️Ya Ubangiji Kayi Salati Ga Annabi Muhammad S.A.W,Da Iyalan Gidan Annabi Muhammad S.A.W.🤲 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, daga Annabi S.A.W yace : Duk wanda ya tsaida daren lailatul qadr yana mai imani da neman lada, an gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 840 المشاهدات 0 التقييمات
  • ⏹️KIYAYE MARTABAR AZUMI⏹️

    🌹🌹An Kar6o Daga Jabir R.A Yace :"Idan Kana Azumi,To Kunnanka Ma Yayi Azumi, Da Idonka,Da Harshenka Ga me Da Zunubai Da Laifuka, Ka Bar Cutar Da Mai Yimaka Hidima,Ka Zama Cikin Cikakkiyar Nutsuwa A Sanda Kake Azumi, Kada Yazama Lokacin Azuminka Da Wanda Ba Shiba Su Zama Duka Dayane, Muna Roqon Allah Ya Taimakemu Wajan Kiyaye Martabar Azumimmu, Da Cika Shi, Ta Hanyar Yin Azumi Da Gabbanmu, Kada Muyi Qarya,Da Laifuka,Mu Sami Nutsuwa Da Kamewa, Kada Lokacin Azumimmu Da Waninsa Suzama Duka Daya Ne.🌹🌹
    ⏹️KIYAYE MARTABAR AZUMI⏹️ 🌹🌹An Kar6o Daga Jabir R.A Yace :"Idan Kana Azumi,To Kunnanka Ma Yayi Azumi, Da Idonka,Da Harshenka Ga me Da Zunubai Da Laifuka, Ka Bar Cutar Da Mai Yimaka Hidima,Ka Zama Cikin Cikakkiyar Nutsuwa A Sanda Kake Azumi, Kada Yazama Lokacin Azuminka Da Wanda Ba Shiba Su Zama Duka Dayane, Muna Roqon Allah Ya Taimakemu Wajan Kiyaye Martabar Azumimmu, Da Cika Shi, Ta Hanyar Yin Azumi Da Gabbanmu, Kada Muyi Qarya,Da Laifuka,Mu Sami Nutsuwa Da Kamewa, Kada Lokacin Azumimmu Da Waninsa Suzama Duka Daya Ne.🌹🌹
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 363 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa