Directory
Dive in for African news, politics, culture, entertainment, jobs, and community stories from across the continent. We connect readers to the issues, voices, and trends shaping Africa today.
-
Please log in to like, share and comment!
-
The Future of Uganda: When Power Centralization Risks Public TrustBy Zoomer Africa’s Opinion Uganda stands at a critical crossroads. As the nation continues to grow socially, politically, and economically, one underlying concern is becoming increasingly visible: the centralization of power within government institutions and its ripple effects across all sectors of society. In Uganda today, government influence stretches deeply into nearly every aspect...1 Comments 0 Shares 775 Views 0 Reviews
2
-
ZOMBO: Girls, Mothers equipped to Combat Period Poverty and Boost School RetentionBy Mike Rwothomio The Reconciliation Ministry, a faith-based organization operating in Paidha, Zombo District, has conducted a one-day capacity-building workshop on reusable sanitary pad production and liquid soap making, reaching over 100 adolescent girls and mothers and men. The intervention seeks to address period poverty, enhance menstrual hygiene management, reduce school absenteeism and...2 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews
3
-
Uganda’s Clean Energy Transition Faces Reality Check as Charcoal Dominance PersistsBy Face Up Uganda Uganda’s ambition to transition urban households from charcoal to cleaner energy sources is facing significant resistance, as deeply rooted consumption habits continue to shape everyday life. Despite government targets to reduce reliance on traditional biomass from 75 percent to 50 percent by 2030, charcoal remains the primary cooking fuel for the majority of urban...2 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
4
-
Zombo to Host Belated International Women’s Day Celebration with Free Legal Aid Services from FIDA-UgandaBy Mike Rwothomio Zombo District has scheduled Wednesday, March 26, 2026, as the date for its belated commemoration of International Women’s Day. The event will take place at Zombo Lower Primary School playground in Zombo Town Council. In a press release issued on March 17, 2026, Zombo District Communication Officer Alex Pithua announced the arrangements. He highlighted that the...1 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews2
-
🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Idan mace ta sallaci sallolinta guda biyar, ta azumci watanta na azumi, ta kiyaye farjinta, ta yiwa mijinta biyayya, za'a fadamata cewa : Ki shiga Aljannah ta kowace ƙofa da kike so.🌹🌹
Ahmad🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Idan mace ta sallaci sallolinta guda biyar, ta azumci watanta na azumi, ta kiyaye farjinta, ta yiwa mijinta biyayya, za'a fadamata cewa : Ki shiga Aljannah ta kowace ƙofa da kike so.🌹🌹 Ahmad0 Comments 0 Shares 200 Views 0 Reviews -
🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Idan mace ta sallaci sallolinta guda biyar, ta azumci watanta na azumi, ta kiyaye farjinta, ta yiwa mijinta biyayya, za'a fadamata cewa : Ki shiga Aljannah ta kowace ƙofa da kike so.🌹🌹
Ahmad🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Idan mace ta sallaci sallolinta guda biyar, ta azumci watanta na azumi, ta kiyaye farjinta, ta yiwa mijinta biyayya, za'a fadamata cewa : Ki shiga Aljannah ta kowace ƙofa da kike so.🌹🌹 Ahmad0 Comments 0 Shares 201 Views 0 Reviews -
🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Dukkan Ayyukan Dan Adam,Ana Ninka masa Lada Ninki Goma A Ayyuka Nagari, Har Zuwa Ninki Dari Bakawai, Allah S.W.T Yace : Amma Banda Azumi, Domin Shi Nawane, Kuma Ni Zan Saka Da Shi, Mutum Zai Bar Sha'awarsa Da Abincin sa Saboda Ni,Mai Azumi Yana Da Farin ciki Kala Biyu, Lokacin Shan Ruwa, Da Lokacin Haduwa Da Ubangijin sa, Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Tiraren Almiski Qamshi A Wajan Allah."🌹🌹
Bukhari da Muslim🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Dukkan Ayyukan Dan Adam,Ana Ninka masa Lada Ninki Goma A Ayyuka Nagari, Har Zuwa Ninki Dari Bakawai, Allah S.W.T Yace : Amma Banda Azumi, Domin Shi Nawane, Kuma Ni Zan Saka Da Shi, Mutum Zai Bar Sha'awarsa Da Abincin sa Saboda Ni,Mai Azumi Yana Da Farin ciki Kala Biyu, Lokacin Shan Ruwa, Da Lokacin Haduwa Da Ubangijin sa, Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Tiraren Almiski Qamshi A Wajan Allah."🌹🌹 Bukhari da Muslim0 Comments 0 Shares 741 Views 0 Reviews -
🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya zagi sahabbaina, tsinuwar Allah ta tabbata a gareshi, da ta mala'iku, da ta dukkan mutane baki dayansu.🌹🌹
Dabarany.🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya zagi sahabbaina, tsinuwar Allah ta tabbata a gareshi, da ta mala'iku, da ta dukkan mutane baki dayansu.🌹🌹 Dabarany.0 Comments 0 Shares 199 Views 0 Reviews -
☘️Ya Ubangiji Haqiqa Kai Mai Afuwa Ne Mai Karamci, Kana Son Afuwa, Ka Yimin Afuwa.🤲🏽
🌹🌹An kar6o daga Abdillahi bn Abbaas R.A yace : Manzon Allah S.A.W ya wajabta zakkar fidda kai, domin ta zamo tsarki ga mai azumi daga lagawu da batsa, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai, duk wanda ya bayarda ita kafin a tafi sallah, to ya yi kar6a66iyar zakkah, wanda kuma ya bayarda ita bayan anyi sallah, to ya yi sadaka zalla.🌹🌹
Abu Dawud.☘️Ya Ubangiji Haqiqa Kai Mai Afuwa Ne Mai Karamci, Kana Son Afuwa, Ka Yimin Afuwa.🤲🏽 🌹🌹An kar6o daga Abdillahi bn Abbaas R.A yace : Manzon Allah S.A.W ya wajabta zakkar fidda kai, domin ta zamo tsarki ga mai azumi daga lagawu da batsa, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai, duk wanda ya bayarda ita kafin a tafi sallah, to ya yi kar6a66iyar zakkah, wanda kuma ya bayarda ita bayan anyi sallah, to ya yi sadaka zalla.🌹🌹 Abu Dawud.0 Comments 0 Shares 195 Views 0 Reviews