• ✨ The Light of Al-Kautsar Between the Kaaba and Medina ✨
    Under a sky full of Allah's magnificent light, the Kaaba and Medina bear witness to His boundless mercy. 🤍🌙
    Surah Al-Kautsar teaches that Allah's blessings are innumerable. Even when life feels constricted, Allah still holds much good that we have yet to see.
    اِنَّآ اَعْطَيْنٰكَ الْكَوْثَرَ
    “Indeed, We have granted you abundance.”
    #AlKautsar #Kaaba #Medina #Allah #IslamicReminder #Quran #Muslim #Hijrah #Baitullah #MasjidNabawi #LoveAllah #Istiqomah #HeartReminder #Subhanallah #Aamiin #IslamicPost #SurahAlKautsar #Mecca #MadinahAlMunawwarah #Dhikr
    ✨ The Light of Al-Kautsar Between the Kaaba and Medina ✨ Under a sky full of Allah's magnificent light, the Kaaba and Medina bear witness to His boundless mercy. 🤍🌙 Surah Al-Kautsar teaches that Allah's blessings are innumerable. Even when life feels constricted, Allah still holds much good that we have yet to see. اِنَّآ اَعْطَيْنٰكَ الْكَوْثَرَ “Indeed, We have granted you abundance.” #AlKautsar #Kaaba #Medina #Allah #IslamicReminder #Quran #Muslim #Hijrah #Baitullah #MasjidNabawi #LoveAllah #Istiqomah #HeartReminder #Subhanallah #Aamiin #IslamicPost #SurahAlKautsar #Mecca #MadinahAlMunawwarah #Dhikr
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 7كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • Happy sallah to all Muslims ummah
    Happy sallah to all Muslims ummah
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 2كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • ☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Sharrin Abinda Na Aikata Da Sharrin Abinda Ban Aikata Ba.🤲🏽

    🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Dukkan ayyukan dan'adam nasa ne, amma banda azumi, Allah yace : Wannan nawa ne, kuma ni zanyi sakayya da shi.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    ☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Sharrin Abinda Na Aikata Da Sharrin Abinda Ban Aikata Ba.🤲🏽 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Dukkan ayyukan dan'adam nasa ne, amma banda azumi, Allah yace : Wannan nawa ne, kuma ni zanyi sakayya da shi.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    Love
    2
    0 التعليقات 0 المشاركات 978 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Turaren Miski Dadi A Wajan Allah."🌹🌹

    Muslim

    ➡️Saboda Azumi Ya Zama Wani Sirri Ne Tsakanin Allah Da Bawansa A Duniya, Allah Zai Bayyanar da Shi A Lahira, Domin Mutum Yasami Shuhura A Dalilin Azumin sa, Masu Azumi Za'a Sansu Da Yin Azumi Tsakanin Mutane A Ranar Lahira, Saboda Yinsa Da Suke A Boye Anan Duniya
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Turaren Miski Dadi A Wajan Allah."🌹🌹 Muslim ➡️Saboda Azumi Ya Zama Wani Sirri Ne Tsakanin Allah Da Bawansa A Duniya, Allah Zai Bayyanar da Shi A Lahira, Domin Mutum Yasami Shuhura A Dalilin Azumin sa, Masu Azumi Za'a Sansu Da Yin Azumi Tsakanin Mutane A Ranar Lahira, Saboda Yinsa Da Suke A Boye Anan Duniya
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 912 المشاهدات 0 التقييمات
  • _🌹🌹An kar6o daga Anas bn Malik R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    _🌹🌹An kar6o daga Anas bn Malik R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    0 التعليقات 0 المشاركات 1كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹An Kar6o Daga Abu Hurairah R.A Yace :"Manzon Allah S.A.W Bai Ta6a Aibata Wani Abinci Ba Ko Da Sau Daya, Idan Ya Birgeshi Sai Ya Ci, Idan Kuma Bai Birgeshiba, Sai Ya Barshi."🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    🌹🌹An Kar6o Daga Abu Hurairah R.A Yace :"Manzon Allah S.A.W Bai Ta6a Aibata Wani Abinci Ba Ko Da Sau Daya, Idan Ya Birgeshi Sai Ya Ci, Idan Kuma Bai Birgeshiba, Sai Ya Barshi."🌹🌹 Bukhari da Muslim
    0 التعليقات 0 المشاركات 692 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Dukkan Ayyukan Dan Adam,Ana Ninka masa Lada Ninki Goma A Ayyuka Nagari, Har Zuwa Ninki Dari Bakawai, Allah S.W.T Yace : Amma Banda Azumi, Domin Shi Nawane, Kuma Ni Zan Saka Da Shi, Mutum Zai Bar Sha'awarsa Da Abincin sa Saboda Ni,Mai Azumi Yana Da Farin ciki Kala Biyu, Lokacin Shan Ruwa, Da Lokacin Haduwa Da Ubangijin sa, Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Tiraren Almiski Qamshi A Wajan Allah."🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Dukkan Ayyukan Dan Adam,Ana Ninka masa Lada Ninki Goma A Ayyuka Nagari, Har Zuwa Ninki Dari Bakawai, Allah S.W.T Yace : Amma Banda Azumi, Domin Shi Nawane, Kuma Ni Zan Saka Da Shi, Mutum Zai Bar Sha'awarsa Da Abincin sa Saboda Ni,Mai Azumi Yana Da Farin ciki Kala Biyu, Lokacin Shan Ruwa, Da Lokacin Haduwa Da Ubangijin sa, Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Tiraren Almiski Qamshi A Wajan Allah."🌹🌹 Bukhari da Muslim
    0 التعليقات 0 المشاركات 658 المشاهدات 0 التقييمات
  • *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADANA.🟤*

    _🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Ma'aiki S.A.W ya kasance yana yin *itikafi* a gomar qarshe nanwatan ramadan.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADANA.🟤* _🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Ma'aiki S.A.W ya kasance yana yin *itikafi* a gomar qarshe nanwatan ramadan.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    0 التعليقات 0 المشاركات 1كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."🌹🌹

    Muslim
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."🌹🌹 Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 1كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • ☘️Ya Ubangiji Kayi Salati Ga Annabi Muhammad S.A.W,Da Iyalan Gidan Annabi Muhammad S.A.W.🤲

    🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, daga Annabi S.A.W yace : Duk wanda ya tsaida daren lailatul qadr yana mai imani da neman lada, an gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    ☘️Ya Ubangiji Kayi Salati Ga Annabi Muhammad S.A.W,Da Iyalan Gidan Annabi Muhammad S.A.W.🤲 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, daga Annabi S.A.W yace : Duk wanda ya tsaida daren lailatul qadr yana mai imani da neman lada, an gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 750 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa Manzon Allah S.A.W ya wajabta yin zakkar fidda kai, sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, akan kowane da ko bawa, namiji ko mace daga cikin musulmi.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa Manzon Allah S.A.W ya wajabta yin zakkar fidda kai, sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, akan kowane da ko bawa, namiji ko mace daga cikin musulmi.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 643 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Allah S.W.T yace : Ya kai dan'adam, ka ciyarda abinci, ni ma zan ciyarda kai.🌹🌹

    Bukhari da Muslim.

    ▶️Duk wanda ya ciyarda dukiyarsa ta hanyar alkhairi, haqiqa Allah zai bude masa qofofin arziqi, kuma zai shinfida masa hanyoyin samun arziqi da albarka.
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Allah S.W.T yace : Ya kai dan'adam, ka ciyarda abinci, ni ma zan ciyarda kai.🌹🌹 Bukhari da Muslim. ▶️Duk wanda ya ciyarda dukiyarsa ta hanyar alkhairi, haqiqa Allah zai bude masa qofofin arziqi, kuma zai shinfida masa hanyoyin samun arziqi da albarka.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 654 المشاهدات 0 التقييمات
المزيد من النتائج
Zoomer Africa https://zoomer.africa