• Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu 🌸

    Safiya ta waye, Alhamis ta zo — rana mai daraja.
    Mu tuna cewa Musulunci ya gina rayuwa bisa tsarki da iyaka.

    🔹 Babu soyayya tsakanin namiji da mace kafin aure.
    🔹 Duk abin da zai kai ga haram, shima haram ne.
    🔹 Soyayya ta gaskiya tana fara ne bayan aure, a cikin halal.

    Ya samari da ’yan mata, kada mu watsar da koyarwar addini don bin son zuciya.
    Abin da Allah Ya tsara shi ne mafi alheri, ko da zuciya ba ta so a farkon lokaci.

    Mu fara wannan safiya da:

    Tsarkin zuciya

    Kiyaye ido da harshe

    Neman halal da tawakkali


    Allah Ya albarkaci wannan safiyar Alhamis,
    Ya shiryar da zukatanmu, Ya kare mu daga fitina, Ya ba mu aure nagari. Ameen 🤲
    Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu 🌸 Safiya ta waye, Alhamis ta zo — rana mai daraja. Mu tuna cewa Musulunci ya gina rayuwa bisa tsarki da iyaka. 🔹 Babu soyayya tsakanin namiji da mace kafin aure. 🔹 Duk abin da zai kai ga haram, shima haram ne. 🔹 Soyayya ta gaskiya tana fara ne bayan aure, a cikin halal. Ya samari da ’yan mata, kada mu watsar da koyarwar addini don bin son zuciya. Abin da Allah Ya tsara shi ne mafi alheri, ko da zuciya ba ta so a farkon lokaci. Mu fara wannan safiya da: Tsarkin zuciya Kiyaye ido da harshe Neman halal da tawakkali Allah Ya albarkaci wannan safiyar Alhamis, Ya shiryar da zukatanmu, Ya kare mu daga fitina, Ya ba mu aure nagari. Ameen 🤲
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 133 المشاهدات 0 التقييمات
  • Mukwana lafiya jama'ar wannan gidan Mai al'barka👏🏻🌹

    Allah Ya san radadinka,
    Ya san kowane ɓangare na mafarkin da ya karye,
    Ya san kowace takaici,
    kowace baƙin ciki, da kowace kaɗaici.
    Ya sani. Yana gani. Kuma Yana kula.

    Yana ƙaunarka fiye da yadda za a auna. 🤍
    Saboda haka ka kasance gaskiya da Allah game da ƙalubalenka,
    kuma Zai kwantar maka da hankali.

    Ka yarda da shirin Allah. ❤️
    *Kar ku manta 🙏🏻🥹 PLEASE*
    💖 🌐 📩 📤 📱
    ˡᶦᵏᵉ ᶠᵒˡˡᵒʷ ˢᵃᵛᵉ ˢʰᵃʳᵉ ˢᵗᵃᵗᵘˢ
    Mukwana lafiya jama'ar wannan gidan Mai al'barka👏🏻🌹 Allah Ya san radadinka, Ya san kowane ɓangare na mafarkin da ya karye, Ya san kowace takaici, kowace baƙin ciki, da kowace kaɗaici. Ya sani. Yana gani. Kuma Yana kula. Yana ƙaunarka fiye da yadda za a auna. 🤍 Saboda haka ka kasance gaskiya da Allah game da ƙalubalenka, kuma Zai kwantar maka da hankali. Ka yarda da shirin Allah. ❤️ *Kar ku manta 🙏🏻🥹 PLEASE* 💖 🌐 📩 📤 📱 ˡᶦᵏᵉ ᶠᵒˡˡᵒʷ ˢᵃᵛᵉ ˢʰᵃʳᵉ ˢᵗᵃᵗᵘˢ
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 352 المشاهدات 0 التقييمات
  • DUK WANI SHIRME DA RASHIN JI DA ZAKA YI A LOKACIN TASHEN BALAGA, KA KIYAYE JEFA KANKA A CIKIN WADANNAN HALAYEN:

    Dan'uwa, ko da kana ganin jinin samartaka yana zafi...

    1. Kada ka koyi shaye-shaye:
    (Hanya ce ta hauka da kaskanci).

    2. Kada Rashin Sallah ya bika:
    (Idan ka yanke alaka da Allah, ka yanke alaka da nasara).

    3. Kada ka koyi caca:
    (Tana talauta rayuwa da kashe zuciyar neman halak).

    4. Kada ka jefa kanka cikin Zinace-Zinace
    (Bashi ne, kuma tana toshe hasken zuciya).

    5. Kada ka zama mai saba wa Iyayenka:(Wannan itace babban musiba. Albarkar iyaye ita ce sirrin daukaka, tsinuwarsu kuma ita ce tushen halaka).

    6. Kada ka bi Abokan Banza:
    (Duk abin da ke sama, abokan banza ne suke koya su. Idan ka bi su, ka bata rayuwarka).

    7.Kada ka bari ka girma baka da Sana'ar Hannu ko 'Skill':
    (Rayuwar yanzu ba ta takardu bace kawai. Sana'ar hannu ita ce 'Inshorar' rayuwarka idan aikin ofis ya gagara. Rashin sana'a yana maida namiji bawan wani).

    Dan'uwa, akwai kurakuran da suke da matukar wahalar gyarawa a rayuwa bayan mutum ya girma. Wadannan da na lissafo su ne "Ciwan Dajin" rayuwa.

    Idan suka bi jikinka, fitar da su sai an sha wuya.
    Saboda haka, maganin bari shine: KADA KA FARA.

    Abba tarika 10 ✍️
    DUK WANI SHIRME DA RASHIN JI DA ZAKA YI A LOKACIN TASHEN BALAGA, KA KIYAYE JEFA KANKA A CIKIN WADANNAN HALAYEN: Dan'uwa, ko da kana ganin jinin samartaka yana zafi... 1. Kada ka koyi shaye-shaye: (Hanya ce ta hauka da kaskanci). 2. Kada Rashin Sallah ya bika: (Idan ka yanke alaka da Allah, ka yanke alaka da nasara). 3. Kada ka koyi caca: (Tana talauta rayuwa da kashe zuciyar neman halak). 4. Kada ka jefa kanka cikin Zinace-Zinace (Bashi ne, kuma tana toshe hasken zuciya). 5. Kada ka zama mai saba wa Iyayenka:(Wannan itace babban musiba. Albarkar iyaye ita ce sirrin daukaka, tsinuwarsu kuma ita ce tushen halaka). 6. Kada ka bi Abokan Banza: (Duk abin da ke sama, abokan banza ne suke koya su. Idan ka bi su, ka bata rayuwarka). 7.Kada ka bari ka girma baka da Sana'ar Hannu ko 'Skill': (Rayuwar yanzu ba ta takardu bace kawai. Sana'ar hannu ita ce 'Inshorar' rayuwarka idan aikin ofis ya gagara. Rashin sana'a yana maida namiji bawan wani). Dan'uwa, akwai kurakuran da suke da matukar wahalar gyarawa a rayuwa bayan mutum ya girma. Wadannan da na lissafo su ne "Ciwan Dajin" rayuwa. Idan suka bi jikinka, fitar da su sai an sha wuya. Saboda haka, maganin bari shine: KADA KA FARA. Abba tarika 10 ✍️
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 143 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Alhamdulillah Alaa Ni'ima tuL isLaam❤*
    *Alhamdulillah Alaa Ni'ima tuL isLaam❤*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 127 المشاهدات 0 التقييمات
  • _Wasiyyar bankwana..._

    _Ɗan uwa kasani ita wannan duniyar nan da muke cikinta akwai wasu lokuta a cikinta da suke faranta maka rai, haka kuma akwai wasu lokuta a cikinta da suke sanya ka kuka da damuwa, amma kuma kalmar "Alhamdulillah" ita kaɗai zata wadatar da kai komai a dukkanin lokutan baki ɗaya. Allah ya ta she mu lafiya kar a manta da addu'ar kwanciya barci._

    *Asuba ta gari*
    _Wasiyyar bankwana..._ _Ɗan uwa kasani ita wannan duniyar nan da muke cikinta akwai wasu lokuta a cikinta da suke faranta maka rai, haka kuma akwai wasu lokuta a cikinta da suke sanya ka kuka da damuwa, amma kuma kalmar "Alhamdulillah" ita kaɗai zata wadatar da kai komai a dukkanin lokutan baki ɗaya. Allah ya ta she mu lafiya kar a manta da addu'ar kwanciya barci._ *Asuba ta gari*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 141 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Kafin ka kwanta barci…* 😴
    Kada ka rufe idanuwanka har sai ka:
    • *Yafe wa wanda ya cutar da kai* 🤍
    • *Nema wa kanka gafara saboda zunubanka* 🤲
    • *Godiya ga Allah saboda ni’imominsa* 🌸
    • *Karanta Al-Qur’ani don kariya* 📖

    Domin kai ba ka sani ba...
    *ko wannan daren ne na ƙarshe a rayuwarka.* ⏳
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Kafin ka kwanta barci…* 😴 Kada ka rufe idanuwanka har sai ka: • *Yafe wa wanda ya cutar da kai* 🤍 • *Nema wa kanka gafara saboda zunubanka* 🤲 • *Godiya ga Allah saboda ni’imominsa* 🌸 • *Karanta Al-Qur’ani don kariya* 📖 Domin kai ba ka sani ba... *ko wannan daren ne na ƙarshe a rayuwarka.* ⏳
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 125 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Ya Allah (Azzawajall), a sabuwar shekarar nan Ka azurta mu da damar yin aikin Hajji kuma Ka ba mu sa’ar ziyartar Madinah Mai tsarki cikin ladabi da girmamawa Amin, saboda darajar Annabi mai aminci ﷺ.*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Ya Allah (Azzawajall), a sabuwar shekarar nan Ka azurta mu da damar yin aikin Hajji kuma Ka ba mu sa’ar ziyartar Madinah Mai tsarki cikin ladabi da girmamawa Amin, saboda darajar Annabi mai aminci ﷺ.*
    0 التعليقات 0 المشاركات 468 المشاهدات 0 التقييمات
  • *🤝𝘽𝘼𝙍𝙆𝘼𝙉𝙈𝙐 𝘿𝘼 𝙎𝘼𝙁𝙄𝙔𝘼🤝*
    *A rayuwa, za ka fuskanci lokutan da dole ne ka yi bankwana da abubuwan da ba sa amfanar kwanciyar hankalinka, kamar wasu mutane, wasu ɗabi'u, ko ma muhallin da kake ciki.*

    _*Kada ka ji tsoron yin waɗannan bankwanan; wannan ce hanyar da za ka zama mutum mafi inganci. Kowane bankwana yana buɗe kofa ne ga wani abu mafi alkhairi. Ka saki zuciyarka, ka ci gaba, kuma ka rungumi kwanciyar hankali.*_
    *🤝𝘽𝘼𝙍𝙆𝘼𝙉𝙈𝙐 𝘿𝘼 𝙎𝘼𝙁𝙄𝙔𝘼🤝* *A rayuwa, za ka fuskanci lokutan da dole ne ka yi bankwana da abubuwan da ba sa amfanar kwanciyar hankalinka, kamar wasu mutane, wasu ɗabi'u, ko ma muhallin da kake ciki.* _*Kada ka ji tsoron yin waɗannan bankwanan; wannan ce hanyar da za ka zama mutum mafi inganci. Kowane bankwana yana buɗe kofa ne ga wani abu mafi alkhairi. Ka saki zuciyarka, ka ci gaba, kuma ka rungumi kwanciyar hankali.*_
    0 التعليقات 0 المشاركات 132 المشاهدات 0 التقييمات
  • *✋𝙒𝘼𝙎𝙄𝙔𝙔𝘼𝙍 𝘽𝘼𝙉𝙆𝙒𝘼𝙉𝘼🤚*
    _*Waɗanda suke burgeka yau zaka iya zama kana burgesu Gobe Rayuwa juyi-juyi ce Allah ya Raba mu da Ruɗin duniya🤲*_
    *✋𝙒𝘼𝙎𝙄𝙔𝙔𝘼𝙍 𝘽𝘼𝙉𝙆𝙒𝘼𝙉𝘼🤚* _*Waɗanda suke burgeka yau zaka iya zama kana burgesu Gobe Rayuwa juyi-juyi ce Allah ya Raba mu da Ruɗin duniya🤲*_
    0 التعليقات 0 المشاركات 128 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Ka bar haram domin neman yardar Allah. Za ka sami alheri a duniya da lahira, In shaa Allah.*

    *Manzon Allah ﷺ* ya ce:
    *"Duk wanda ya samu damar aikata wani haram, amma ya bar shi saboda tsoron Allah, to Allah zai musanya masa da wani abu mafi alheri a gare shi a nan duniya tun kafin lahira."*
    (Musnad Ahmad)

    *Manzon Allah ﷺ* ya kuma ce:
    *"Halal yana bayyane, haram ma yana bayyane. Amma akwai abubuwa da ke tsakanin su da ba su bayyana ba. Wanda ya nisanci abubuwan da ake kokwanto, to ya kare addininsa da mutuncinsa."*
    (Bukhari da Muslim )
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Ka bar haram domin neman yardar Allah. Za ka sami alheri a duniya da lahira, In shaa Allah.* *Manzon Allah ﷺ* ya ce: *"Duk wanda ya samu damar aikata wani haram, amma ya bar shi saboda tsoron Allah, to Allah zai musanya masa da wani abu mafi alheri a gare shi a nan duniya tun kafin lahira."* (Musnad Ahmad) *Manzon Allah ﷺ* ya kuma ce: *"Halal yana bayyane, haram ma yana bayyane. Amma akwai abubuwa da ke tsakanin su da ba su bayyana ba. Wanda ya nisanci abubuwan da ake kokwanto, to ya kare addininsa da mutuncinsa."* (Bukhari da Muslim )
    0 التعليقات 0 المشاركات 134 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa