• https://www.facebook.com/share/v/16hjo8R1T2/

    008 Ramadan Tafsir Na (Asuba)
    2026 LIVE ❣️tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizullah 💜🙏
    https://www.facebook.com/share/v/16hjo8R1T2/ 008 Ramadan Tafsir Na (Asuba) 2026 LIVE ❣️tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizullah 💜🙏
    0 التعليقات 0 المشاركات 1كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • https://www.facebook.com/share/v/16hjo8R1T2/

    008 Ramadan Tafsir Na (Asuba)
    2026 LIVE ❣️tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizullah 💜🙏
    https://www.facebook.com/share/v/16hjo8R1T2/ 008 Ramadan Tafsir Na (Asuba) 2026 LIVE ❣️tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizullah 💜🙏
    Love
    1
    1 التعليقات 0 المشاركات 1كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • *ZUWA GA MAI YIN WA'AZI KO RUBUTUN NASIHA.*

    Lallai ka sani! Tabbas duk lokacin da kayi yunƙurin yin rubutu ko wata nasiha ga jama'a, to haƙiƙa kana wakiltar Allah da manzonsa ne, sabida haka sai ka kyautata niyyarka, ka kyautata lafuzzanka, ka kuma tsaftace harshenka. sannan kuma kada ka faɗa face sai abin da kake da hujja a kansa don gudun kada ka yiwa Allah da manzonsa ƙarya, kuma kada kayi don ka burge kowa, sai dai kayi domin Allah kawai, domin haƙiƙa shi ne kaɗai zai iya biyanka"
    -
    "Da yawa suna mantawa da cewa Allah yana kallon dukkanin abin da suke aikatawa a rayuwarsu, wannan dalilin yasa idan suka tashi yin rubutu ko wani abu suke yin son ransu, basa duba haƙƙin Allah a cikinsa"
    -
    "Hatta da yawa daga cikin masu yin rubutu a social media, ko yin wata ƴar nasiha, zamiya takan ɗan ɗaukesu su dinga yin abin da basuda hujja a kansa, wataƙila ko don neman suna ko don son su burge wani, SubhanAllah.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    *ZUWA GA MAI YIN WA'AZI KO RUBUTUN NASIHA.* Lallai ka sani! Tabbas duk lokacin da kayi yunƙurin yin rubutu ko wata nasiha ga jama'a, to haƙiƙa kana wakiltar Allah da manzonsa ne, sabida haka sai ka kyautata niyyarka, ka kyautata lafuzzanka, ka kuma tsaftace harshenka. sannan kuma kada ka faɗa face sai abin da kake da hujja a kansa don gudun kada ka yiwa Allah da manzonsa ƙarya, kuma kada kayi don ka burge kowa, sai dai kayi domin Allah kawai, domin haƙiƙa shi ne kaɗai zai iya biyanka" - "Da yawa suna mantawa da cewa Allah yana kallon dukkanin abin da suke aikatawa a rayuwarsu, wannan dalilin yasa idan suka tashi yin rubutu ko wani abu suke yin son ransu, basa duba haƙƙin Allah a cikinsa" - "Hatta da yawa daga cikin masu yin rubutu a social media, ko yin wata ƴar nasiha, zamiya takan ɗan ɗaukesu su dinga yin abin da basuda hujja a kansa, wataƙila ko don neman suna ko don son su burge wani, SubhanAllah. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 1كيلو بايت المشاهدات 0 التقييمات
  • *Mutane da dama suna son aure amma ba sa son bautama aure.*

    Su dai buqatar su kar su sha wuyan komi a cikin sa, amma su ji dukkan daɗin dake cikin sa

    Sai dai samun hakan yana matuqar wuya, domin shi aure investment ne, dole ka sa jari mai gwaɓi a fannin hakuri, juriya, kawaici, yarda, aminci, ɗawainiya, kiyaye hakkokin juna, samar ma juna nitsuwa, nishaɗi, kiyaye sha'awan juna, bama juna lokaci, kiyaye zargi, qarfafan juna, kyauta da kyauta ma juna, etc.

    Matuqar kuna son samun riba mai qauri a cikin investment ɗinku (wato auren ku) dole kuyi hakuri wajen bashi lokaci da sa hankali wajen lura dashi har ya kafu ya kuma bunqasa cikin aminci.

    Amma ba yadda za ace ba kuyi investing komi a cikin auren ku ba amma kuna tsammanin samun riba mai kyau a ciki.

    matuqar kuna son kuji daɗin aure dole kowa ya kiya kuma ya lura da al'amuran aure ta fannin da ya shafe shi domin kowa da role din da ya ke playing a aure.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    *Mutane da dama suna son aure amma ba sa son bautama aure.* Su dai buqatar su kar su sha wuyan komi a cikin sa, amma su ji dukkan daɗin dake cikin sa Sai dai samun hakan yana matuqar wuya, domin shi aure investment ne, dole ka sa jari mai gwaɓi a fannin hakuri, juriya, kawaici, yarda, aminci, ɗawainiya, kiyaye hakkokin juna, samar ma juna nitsuwa, nishaɗi, kiyaye sha'awan juna, bama juna lokaci, kiyaye zargi, qarfafan juna, kyauta da kyauta ma juna, etc. Matuqar kuna son samun riba mai qauri a cikin investment ɗinku (wato auren ku) dole kuyi hakuri wajen bashi lokaci da sa hankali wajen lura dashi har ya kafu ya kuma bunqasa cikin aminci. Amma ba yadda za ace ba kuyi investing komi a cikin auren ku ba amma kuna tsammanin samun riba mai kyau a ciki. matuqar kuna son kuji daɗin aure dole kowa ya kiya kuma ya lura da al'amuran aure ta fannin da ya shafe shi domin kowa da role din da ya ke playing a aure. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 813 المشاهدات 0 التقييمات
  • A duk sanda mutane suka ambace ka da wani mummunan abu (Gulma) to kada ka damu.

    Kawai kace: Maraba da wata kyakkyawar lada wacce banyi aikin komi ko na gajiyar da kaina wajen samun ta ba, kawai a sama tazo min.

    Lallai mai yin gulmar ka inda hali ka yi masa kyauta, domin shi ɗin yana nauyaya maka mizanin ka na lada ne ba tare da wani aiki ko shan wahala ba.


    *GULMA*

    wato cin naman mutane yana daga cikin laifuka mafiya girma a Musulunci, kuma yana daga cikin zunuban da mutane suka fi aikatawa yau da kullum, kuma basu dauketa amatsayin wani babban laifi ba.

    Hakika ayanzu kusan duk majalisar daka zauna, indai za'ayi zantuka na minti 30, zaiyi wahala baka ji anyi gulmar wani ko wata ba.

    Kuma babbar Illar da gulma take dashi shine:
    Kaima wanda ake gaya ma zancen kana cikin zunubin laifin.

    Mutane sun dauki gulma kamar ba laifi ba, amma ita ce laifin da zata kai mutane masu yawa su afka cikin wuta. Har ma akifar dasu akan fuskokinsu.

    Gulma tana cinye ma mutum Kwarjinin fuskarsa, kuma tana dusashe hasken Imanin da yake cikin zuciyarsa.

    Ka nisanci gulma, insha Allahu zaka zama na kirki awajen Allah da kuma bayinsa.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    A duk sanda mutane suka ambace ka da wani mummunan abu (Gulma) to kada ka damu. Kawai kace: Maraba da wata kyakkyawar lada wacce banyi aikin komi ko na gajiyar da kaina wajen samun ta ba, kawai a sama tazo min. Lallai mai yin gulmar ka inda hali ka yi masa kyauta, domin shi ɗin yana nauyaya maka mizanin ka na lada ne ba tare da wani aiki ko shan wahala ba. *GULMA* wato cin naman mutane yana daga cikin laifuka mafiya girma a Musulunci, kuma yana daga cikin zunuban da mutane suka fi aikatawa yau da kullum, kuma basu dauketa amatsayin wani babban laifi ba. Hakika ayanzu kusan duk majalisar daka zauna, indai za'ayi zantuka na minti 30, zaiyi wahala baka ji anyi gulmar wani ko wata ba. Kuma babbar Illar da gulma take dashi shine: Kaima wanda ake gaya ma zancen kana cikin zunubin laifin. Mutane sun dauki gulma kamar ba laifi ba, amma ita ce laifin da zata kai mutane masu yawa su afka cikin wuta. Har ma akifar dasu akan fuskokinsu. Gulma tana cinye ma mutum Kwarjinin fuskarsa, kuma tana dusashe hasken Imanin da yake cikin zuciyarsa. Ka nisanci gulma, insha Allahu zaka zama na kirki awajen Allah da kuma bayinsa. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 515 المشاهدات 0 التقييمات
  • Sunnah ne mai kyau mu nemi afuwar ‘yan’uwanmu Musulmi kafin shigowar watan Ramadan. Don haka, ina neman afuwarka idan na taɓa yi maka wani laifi, ko da sani ko ba da sani ba.

    Dan Allah ka gafarce ni, domin mu shiga Ramadan cikin zuciya mai tsabta da ƙaunar juna.

    Allah Ya sa mu isa Ramadan cikin koshin lafiya, Ya haɗa zukatanmu, Ya yafe mana kurakuranmu, Ameen

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    Sunnah ne mai kyau mu nemi afuwar ‘yan’uwanmu Musulmi kafin shigowar watan Ramadan. Don haka, ina neman afuwarka idan na taɓa yi maka wani laifi, ko da sani ko ba da sani ba. Dan Allah ka gafarce ni, domin mu shiga Ramadan cikin zuciya mai tsabta da ƙaunar juna. Allah Ya sa mu isa Ramadan cikin koshin lafiya, Ya haɗa zukatanmu, Ya yafe mana kurakuranmu, Ameen *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 805 المشاهدات 0 التقييمات
  • *YADDA ZAKI GANE LAFIYAR AL'ADAR KI*

    🔴 JA MAI ƘARFI (BRIGHT RED)
    Al’ada ce ta lafiya
    Jini na fita da kyau daga mahaifa
    Yawanci a farkon kwanakin al’ada

    🔴 JA MAI DUHU (DARK RED / MAROON)
    Jini ya ɗan jima a mahaifa kafin fita
    Al’ada ce musamman a ƙarshen al’ada

    🟤 RUWAN KASA (BROWN)
    Tsohon jini ne
    Yawanci a farkon ko ƙarshen al’ada
    Ba matsala ba ne idan babu wari ko ciwo

    ⚫ BAƘI-BAKI
    Jini ya daɗe sosai a mahaifa
    Zai iya nuna hormonal imbalance ko jinkirin fitar jini
    Idan yana tare da wari ko ciwo, a ga likita

    🩷 RUWAN HODA (PINK)
    Jini ya gauraye da ruwa (cervical fluid)
    Zai iya nuna:
    Ƙarancin estrogen
    Gajiya ko damuwa
    Farkon ko ƙarshen al’ada

    🟠 ORANGE
    Jini ya gauraye da ruwa mai ɗauke da ƙwayoyin cuta
    Zai iya nuna infection (kamuwa da cuta)
    Idan akwai wari, kaikayi, ko zafi → a ga likita

    ⚪ TARE DA ƘWARI-ƘWARI (CLOTS)
    Ƙananan ƙwari-ƙwari al’ada ne
    Manyan ƙwari-ƙwari:
    Fibroid
    Hormonal imbalance
    Zubar jini da yawa.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    *YADDA ZAKI GANE LAFIYAR AL'ADAR KI* 🔴 JA MAI ƘARFI (BRIGHT RED) Al’ada ce ta lafiya Jini na fita da kyau daga mahaifa Yawanci a farkon kwanakin al’ada 🔴 JA MAI DUHU (DARK RED / MAROON) Jini ya ɗan jima a mahaifa kafin fita Al’ada ce musamman a ƙarshen al’ada 🟤 RUWAN KASA (BROWN) Tsohon jini ne Yawanci a farkon ko ƙarshen al’ada Ba matsala ba ne idan babu wari ko ciwo ⚫ BAƘI-BAKI Jini ya daɗe sosai a mahaifa Zai iya nuna hormonal imbalance ko jinkirin fitar jini Idan yana tare da wari ko ciwo, a ga likita 🩷 RUWAN HODA (PINK) Jini ya gauraye da ruwa (cervical fluid) Zai iya nuna: Ƙarancin estrogen Gajiya ko damuwa Farkon ko ƙarshen al’ada 🟠 ORANGE Jini ya gauraye da ruwa mai ɗauke da ƙwayoyin cuta Zai iya nuna infection (kamuwa da cuta) Idan akwai wari, kaikayi, ko zafi → a ga likita ⚪ TARE DA ƘWARI-ƘWARI (CLOTS) Ƙananan ƙwari-ƙwari al’ada ne Manyan ƙwari-ƙwari: Fibroid Hormonal imbalance Zubar jini da yawa. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 497 المشاهدات 0 التقييمات
  • KA KYAUTATAWA IYAYENKA.
    -
    "Sau da yawan gurare a cikin Alƙur'ani mai girma Allah buwayi yakan ra'ɓa bautarsa da kuma kyautatawa iyaye sabida haƙiƙanin girman haƙƙin da suke dashi a kanka, wanda hakan zai nuna maka cewar lallai kuma tabbas kyautatawa iyaye yana daga cikin ibada mai girma wacce Allah ta'ala yake so, sa'ɓa musu kuma yana daga cikin sa'ɓawa Allah. sabida haka ka kyautatawa iyayenka, kada ka sanya su zubda hawaye dominka"
    -
    "Kada ka yadda iyayenka suyi kuka sabida munin halinka ko rashin kyautata musu, haƙiƙa za kayi ƙarshe mummuna"
    -
    "Duk wanda za kaga ya mayar da hankalinsa wajen saɓawa iyayensa, to haƙiƙa baisan darajarsu ba, domin haƙiƙa su ne sukayi ɗawainiya dashi tun daga farkon ƙuruciyarsa har zuwa girmansa"
    -
    Allah ta'ala ka bamu ikon kyautatawa iyayenmu.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    KA KYAUTATAWA IYAYENKA. - "Sau da yawan gurare a cikin Alƙur'ani mai girma Allah buwayi yakan ra'ɓa bautarsa da kuma kyautatawa iyaye sabida haƙiƙanin girman haƙƙin da suke dashi a kanka, wanda hakan zai nuna maka cewar lallai kuma tabbas kyautatawa iyaye yana daga cikin ibada mai girma wacce Allah ta'ala yake so, sa'ɓa musu kuma yana daga cikin sa'ɓawa Allah. sabida haka ka kyautatawa iyayenka, kada ka sanya su zubda hawaye dominka" - "Kada ka yadda iyayenka suyi kuka sabida munin halinka ko rashin kyautata musu, haƙiƙa za kayi ƙarshe mummuna" - "Duk wanda za kaga ya mayar da hankalinsa wajen saɓawa iyayensa, to haƙiƙa baisan darajarsu ba, domin haƙiƙa su ne sukayi ɗawainiya dashi tun daga farkon ƙuruciyarsa har zuwa girmansa" - Allah ta'ala ka bamu ikon kyautatawa iyayenmu. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 724 المشاهدات 0 التقييمات
  • Idan watan Ramadan yakama Manzon Allah (ﷺ) yakasance yana nin ninka kyautarsa da sadaka da sauransu.

    Yaku yan uwa, wannan damace agaremu na mutsaya muyi tanadin ayyukan alkhairi.

    Mu yawaita kyauta da sadaka... Mu tallafawa talakawa na abinda zasu samu suyi buɗa baki dashi... Kafin shigowar wannan wata ko kuma acikin watan.

    Akwai dubban mutane wanda basuda kayan masarufin da zasuyi amfani dashi acikin wannan wata.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    Idan watan Ramadan yakama Manzon Allah (ﷺ) yakasance yana nin ninka kyautarsa da sadaka da sauransu. Yaku yan uwa, wannan damace agaremu na mutsaya muyi tanadin ayyukan alkhairi. Mu yawaita kyauta da sadaka... Mu tallafawa talakawa na abinda zasu samu suyi buɗa baki dashi... Kafin shigowar wannan wata ko kuma acikin watan. Akwai dubban mutane wanda basuda kayan masarufin da zasuyi amfani dashi acikin wannan wata. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 472 المشاهدات 0 التقييمات
  • A lokacin da kazo duniyar nan, kai Gurgu ne baka iya tafiya. Danginka ne suke daukarka.

    Hakanan ranar da zaka bar duniyar nan su zasu daukeka su kaika gidanka na lahira.

    Kayi kokari ka Qare kwanakin da suka rage maka aduniyar nan ta hanyar cika lokutanka da salloli domin neman kusanci da mahaliccinka.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    A lokacin da kazo duniyar nan, kai Gurgu ne baka iya tafiya. Danginka ne suke daukarka. Hakanan ranar da zaka bar duniyar nan su zasu daukeka su kaika gidanka na lahira. Kayi kokari ka Qare kwanakin da suka rage maka aduniyar nan ta hanyar cika lokutanka da salloli domin neman kusanci da mahaliccinka. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 460 المشاهدات 0 التقييمات
  • *WAJIBI NE NIYYAR DAUKAR AZUMIN RAMADAN.*

    Niyya tana daga cikin sharuɗɗan ingancin azumi, kuma dole Wajibi ne mutum ya yi *niyyar yin azumi kafin alfijir*.

    Manzon Allah ﷺ ya ce: *"Duk wanda bai yi niyyar azumi a daren rana ba, to ba shi da azumi."* (Sunan al-Nasa’i: 2331, Abu Dawud: 2454, Tirmidhi: 730, Ibn Majah: 1700)

    Yadda Ake Yin Niyyar Azumin Ramadan.

    Ana iya yin niyyar da Zuciya ne kawai, ba lallai a furta da baki ba, amma idan ana so a faɗi, za'a ce:

    *نَوَيْتُ صَوْمَ غَدٍ مِنْ شَهْرِ رَمَضَانَ لِلَّهِ تَعَالَى*

    *"Nawaitu sawma ghadin min shahri Ramadan lillahi ta'ala."*

    Ma'ana: "Na yi niyyar azumin gobe daga watan Ramadan domin Allah Maɗaukaki."

    Ana yin wannan niyya *kafin alfijir kowace rana a Ramadan*, ko kuma a farkon wata, a yi niyyar azumin dukkan kwanakin Ramadan.

    Allah ya karɓi ibadunmu, ya sa mu dace da alkhairan Ramadan! ❤️

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    *WAJIBI NE NIYYAR DAUKAR AZUMIN RAMADAN.* Niyya tana daga cikin sharuɗɗan ingancin azumi, kuma dole Wajibi ne mutum ya yi *niyyar yin azumi kafin alfijir*. Manzon Allah ﷺ ya ce: *"Duk wanda bai yi niyyar azumi a daren rana ba, to ba shi da azumi."* (Sunan al-Nasa’i: 2331, Abu Dawud: 2454, Tirmidhi: 730, Ibn Majah: 1700) Yadda Ake Yin Niyyar Azumin Ramadan. Ana iya yin niyyar da Zuciya ne kawai, ba lallai a furta da baki ba, amma idan ana so a faɗi, za'a ce: *نَوَيْتُ صَوْمَ غَدٍ مِنْ شَهْرِ رَمَضَانَ لِلَّهِ تَعَالَى* *"Nawaitu sawma ghadin min shahri Ramadan lillahi ta'ala."* Ma'ana: "Na yi niyyar azumin gobe daga watan Ramadan domin Allah Maɗaukaki." Ana yin wannan niyya *kafin alfijir kowace rana a Ramadan*, ko kuma a farkon wata, a yi niyyar azumin dukkan kwanakin Ramadan. Allah ya karɓi ibadunmu, ya sa mu dace da alkhairan Ramadan! ❤️ *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 468 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌙 Ramadan 2026 🌙

    Ya Allah…
    Ga mu a gabanka, muna shiga watan da Ka ɗaukaka, wata da Ka saukar da Al-Qur’ani a cikinsa, wata da Ka buɗe ƙofofin rahama, Ka rufe ƙofofin wuta.

    Ya Rabbana, ba da ƙarfarmu muka iso ba, da rahamarka muka iso.
    Da yawa daga cikin waɗanda muka yi Ramadan tare da su bara. ba su kai wannan shekarar ba. Ka nuna mana ni’imarka, kada Ka hana mu cikakkiyar moriyarta.

    Ya Allah, Ka sa wannan watan ya zama sauyi a rayuwarmu.
    Ka tsarkake zuƙatanmu daga riya da girman kai da hassada.
    Ka tsare harshenmu daga ƙarya da gulma.
    Ka tsare idanunmu da kunnuwanmu daga haram.

    Ya Allah, Ka ba mu ikon azumi da tsayuwar dare cikin cikakken imani da neman lada, bisa koyarwar AnnabinKa Muhammad ﷺ.

    Ka sa Al-Qur’ani ya zama abokin rayuwarmu, hasken kabarinmu, mai cetonmu ranar tashin ƙiyama.
    Ka ba mu dacewa mu riski Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta.

    Ya Allah, Ka gyara mana iyalanmu, Ka haɗa zukatanmu bisa alheri, Ka wadata talakawanmu, Ka aurar da matasanmu da zawarawanmu, Ka ba marasa lafiya lafiya, Ka yaye damuwar masu damuwa.

    Ya Allah, idan wannan shi ne Ramadan na ƙarshe a rayuwarmu. Ka sa ya zama mafi alheri a gare mu.
    Idan za Ka ƙara mana tsawon rai, Ka sa mu kai Ramadan mai zuwa cikin ƙarin shiriya da tsoronKa.

    🤲 Amin Ya Rabbal ‘Alamin.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    🌙 Ramadan 2026 🌙 Ya Allah… Ga mu a gabanka, muna shiga watan da Ka ɗaukaka, wata da Ka saukar da Al-Qur’ani a cikinsa, wata da Ka buɗe ƙofofin rahama, Ka rufe ƙofofin wuta. Ya Rabbana, ba da ƙarfarmu muka iso ba, da rahamarka muka iso. Da yawa daga cikin waɗanda muka yi Ramadan tare da su bara. ba su kai wannan shekarar ba. Ka nuna mana ni’imarka, kada Ka hana mu cikakkiyar moriyarta. Ya Allah, Ka sa wannan watan ya zama sauyi a rayuwarmu. Ka tsarkake zuƙatanmu daga riya da girman kai da hassada. Ka tsare harshenmu daga ƙarya da gulma. Ka tsare idanunmu da kunnuwanmu daga haram. Ya Allah, Ka ba mu ikon azumi da tsayuwar dare cikin cikakken imani da neman lada, bisa koyarwar AnnabinKa Muhammad ﷺ. Ka sa Al-Qur’ani ya zama abokin rayuwarmu, hasken kabarinmu, mai cetonmu ranar tashin ƙiyama. Ka ba mu dacewa mu riski Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta. Ya Allah, Ka gyara mana iyalanmu, Ka haɗa zukatanmu bisa alheri, Ka wadata talakawanmu, Ka aurar da matasanmu da zawarawanmu, Ka ba marasa lafiya lafiya, Ka yaye damuwar masu damuwa. Ya Allah, idan wannan shi ne Ramadan na ƙarshe a rayuwarmu. Ka sa ya zama mafi alheri a gare mu. Idan za Ka ƙara mana tsawon rai, Ka sa mu kai Ramadan mai zuwa cikin ƙarin shiriya da tsoronKa. 🤲 Amin Ya Rabbal ‘Alamin. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 460 المشاهدات 0 التقييمات
المزيد من النتائج
Zoomer Africa https://zoomer.africa